@salisudahiruapp: allah ya Isa 😭#

SALISU APPLICATION MEDIA 🌍
SALISU APPLICATION MEDIA 🌍
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 01 November 2026 18:18:58 GMT
39292
5102
140
1189

Music

Download

Comments

alqurani63
💫Zaria City 💫 :
Gamasu cewa Allah yakara Nauyin kasa, mai rai ne yake Jin nauyin kasa ruhi kuma Yana inda Allah ya tanadar Masa shi Masussuka tashi tayi kyau Allah ya jikansa da rahama
2026-11-02 08:52:44
15
adamu.yunusa45
ءادم بن يونس :
hujju yaqare ankoma 😘 kissa
2026-11-02 09:16:36
11
drnooraleeyou313
Noor aleeyou 313 :
dan yankimun karfa. [Heartwarming]
2026-11-02 07:53:11
1
salehabubakar1122
saleh :
Hujja taqare an koma kisa
2026-11-02 22:07:43
4
shehujahadizariya190
Shehu jahadi zariya190 :
Ina jin zafin rasuwar Malam Yahaya Ibrahim Masussuka, amma Wallahi idan na tuna irin gagarumar nasarar da ya samu a rayuwarsa, sai na ce Alhamdulillahi! Sakon Malam ya isa ko'ina. A yau, duniya ta fara sanin tafiyar Ahlul Qur'ani a Najeriya. Ba a taɓa ganin irin wannan karɓuwa da yaɗuwar tafiyar Ahlul Qur'ani a irin wannan lokaci ba. Saboda haka, Allah muna gode maka. Ka yi amfani da Malam wajen wayar da kan mutane da dama, ka sa mutane da yawa suka sake duba al'amuransu ta hanyar komawa ga Alƙur'ani. Malam Yahaya Ibrahim Masussuka, Allah ya jikanka da rahama. Kai kam ka yi nasara! Muna fatan mu ma za mu ci gaba da wannan nasarar. A yau, masoyan tafiyar Ahlul Qur'ani sun ƙaru sosai, kuma muna ganin yadda sakonka ke ci gaba da yaɗuwa. Malam, mun gode. Ka riga ka kafa harsashin tafiya mai ƙarfi. Ka bar mana babban aiki, amma muna da yakinin cewa sauran tafiyar za ta ci gaba cikin sauƙi, Insha Allah. Babbar nasara ma tana nan a gaba. Muna fatan za mu gan ta, Insha Allah. Allah ya jikanka, Malam. Tarihinka da gudummawarka ba za su gushe daga zukatanmu ba.
2026-11-02 06:53:38
4
mohdaliyumachika
mohdaliyumachika :
ashe dai RAKUMI ma namune masoyin manzonmu
2026-11-01 22:28:01
5
ibrahimisiyaka971
Ibrahim Isiyaka :
gaskiya inamutukar kaunar shek Ibrahim masusuka Allah sa aljinnace makomarsa ameeeen
2026-11-02 08:53:17
4
maimuradinfadima3
Abdussalam Muhammad inuwa :
Allah ya isa
2026-11-01 18:24:32
2
user7307802487814
user7307802487814 :
2026-11-03 20:51:21
1
ak.festus
user3854815819375 :
Rest in peace sir
2026-11-04 01:10:12
1
kabiribrahimdanjanku001
Kabir Ibrahim :
Allah yajikan malam ya jaddada rahama a gareshi 🙏
2026-11-02 10:38:47
3
benjo5060
Ben D rabo :
Allah yaisa mana ba muyafe ba
2026-11-03 18:12:24
2
lawali.sani18
lawali sani :
izalah Allah isarmana
2026-11-03 20:45:49
2
hamisumi4
user2500231256087 :
Allah ya gafar tawa ma malam
2026-11-03 15:29:16
1
usmanmasoyin
usman,maisoyin :
gaskiyane
2026-11-02 12:32:49
1
usmansalisumuhammad1
usman Muhammad :
alllah ya isah
2026-11-02 10:17:43
2
longdi.yilkon.kum
Veronique😃😃 :
Rest well MUSUSUKA
2026-11-03 15:20:16
1
umaryusufabdull75
Abdullahi iyaye :
Allah ya isa
2026-11-02 19:24:05
1
fuska012
Mubarak :
Allah yaji qan masussuka
2026-11-03 10:15:02
1
saleibrahim9660
Sale Ibrahim :
alaha ya isa
2026-11-02 12:17:04
1
barrister740
barrister :
Allah ya isa
2026-11-02 10:01:54
2
na.annabi.d.s.h
💫Na annabi d s h💯 :
Allah ya jikan malam masussuka
2026-11-03 16:20:09
1
wali1361
nura wali :
Allah yajiqanshi darahama
2026-11-02 18:31:48
1
o.z.94426902
o z 94426902 :
allah ya biya
2026-11-02 10:56:06
1
shehualhajimusa
Shehu Alhaji Musa :
Allah ya isa
2026-11-02 12:13:11
1
To see more videos from user @salisudahiruapp, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About