Shi shehu Tijjani da wane Annabi yai zamani da kuke yarda da maganarsa?
2026-11-01 19:58:27
85
legend mjk 💪💪 :
Allah kasani a inda kasa masussuka
2026-11-01 21:26:34
93
Gloria Gloria :
wonder shall never end
2026-11-02 22:16:18
0
auwalu067 :
Allah ya sakawa malan masussuka da alhairi ya kuma karbi shahadar sa lalle ya isadda sako
2026-11-01 19:46:37
44
Sani Monday :
kayi haquri malam, muna da yawa wadanda ba xamu fahimce ka ba indai akan MUSUSSUKA ne. walh muna tare da MUSUSSUKA kuma bana jin dadi da kake kiran mu da sunaye daban daban, eheee!
2026-11-02 00:24:22
35
YAR'ADUA :
a a malam kadaiyi mana bayani yanda zamu gane
2026-11-01 21:00:56
25
Abdullah :
hadisi baya fassara alQurani malan
2026-11-02 16:05:27
6
%malami yaro1 :
Malam Allah ya qara girma
2026-11-01 20:55:52
23
muhammed ghali muhammed :
we are not a fool sir
2026-11-02 17:41:47
2
nuratu ibirahim dalibah :
جزاك الله خيرا
2026-11-02 13:26:47
5
hafsatsalisu569 :
Allah ya amshi adduata ya Allah
2026-11-02 13:27:46
6
Abdul Axeex :
Allah yasakawa masussuka da Gidan Aljannah.
2026-11-01 21:23:24
14
SHAMSU.SIRAJA :
S.A.W👌👌👌saw👌👌👌saw
2026-11-02 10:54:28
8
Abdourahmane Boubacar :
شكرا جزيلا
2026-11-02 12:46:51
5
Auwal moskole :
nide wlh nagane mlm Allah yakara basira
2026-11-02 09:49:04
9
jamilou oumarou :
gaskiya ne baba
2026-11-02 08:11:14
8
Musa Yusuf :
Malam allh biyaka allh sakamaka da allhkairi s a w
2026-11-02 08:07:09
7
hamxa :
Allah yasaka mln
2026-11-01 18:52:48
18
ASHE BOY :
wllh kind ilmi
2026-11-01 22:20:12
9
lauwali :
Masha allah
2026-11-01 21:21:27
10
Muhammadu Bello :
allhu Akbar malam mungode Allah yasamakua d,alkairi
2026-11-01 20:07:28
10
Maryam Suleman :
shi shehu da annabi yayi zanani kuka yarda dashi
2026-11-01 21:22:13
18
imrana :
mln mukama alkur'ani bazamu tabeba wlh 🙏🙏
2026-11-02 09:23:19
7
musa b kasa👈 :
wannan zance ne Allah yaji kan masussuka ka wai
2026-11-01 22:46:00
11
Usman RGS :
Malam Allah y saka da mafificin alkairi Allah y kara basira
2026-11-02 06:55:34
9
To see more videos from user @sagashuwa, please go to the Tikwm
homepage.