shiyasa aurena yana mutuwa na koma school Alhamdulillah yanzu ina final year zan kammala Bsc na a fannin economics education kuma dama nayi NCE Alhamdulillah Alhamdulillah dama wata damar bata zuwa sai an rasa wani abun
2026-11-01 20:12:50
210
Everything_husnah🛍️🛒 :
Dan allah asamu wani yaturama mamana wanan vedion pls
2026-11-01 22:29:51
46
ummeia2 :
balle ni danake da 35years
2026-11-02 06:40:20
17
Aycha :
Na qare karatun babu aiki,bah mijin
Allah ya kawo
2026-11-01 23:20:58
15
MATAR ENGINEAR :
Delicious KILISHI available in Kano
2026-11-02 07:10:47
0
Khaly 7 :
Wai me yasa mata basa sauraron magan ganun sa kuma yakamata sunaji
2026-11-01 19:21:32
51
Nature-secret💕 :
Nature secret
2026-11-02 13:00:33
0
maryam yahaya64 :
inason nayi karatu amma gida sunki😭😭
2026-11-01 23:15:19
12
Nana Aisha murtala :
Wlh kuwa haka ne Nima a gida mu Ana bani kudin sosaii Nayi karatu sosaii nasamu aiki yanxu kuma Allah sai ya dauke min iyaye na .😭😭🥹
2026-11-02 05:30:55
8
Suraj h Suraj :
Allah yajikan fadar bege 😥
2026-11-02 10:06:16
7
husnabeauty_kn :
Gaskiya ne wlh ban taba jiran Aure ba dukda inaso inyi Auren amma ban fasa hustling ba aure lokacine Allah y hadamu da alkhairi 🙏🏽🥰
2026-11-02 00:11:28
12
Tama,aiki :
ya hayyu ya Qayyum kasa inzama farin cikin mijina
2026-11-01 20:53:28
13
ummukhalid :
Ni damuwata Allah yasa naci challenge na fmk
2026-11-01 23:47:16
6
ummu Ayman :
wllhy mlm shawararka hakane I'm 23 ni telace sannan nayi diploma Ina koyarwa a islamiyya Alhmdulillah Alhmdulillah Alhmdulillah duk da qawayena dukka sunyi aure Amman sunata complain Yan uwah Yan mata don Allah ku farka Sana'a da dadi comai xana tafiya miki successful inshaa Allah
2026-11-02 06:32:14
11
msadeeq :
Allah yasa mudace 🙏🙏
2026-11-02 08:46:41
0
Asma'u yahaya99 :
Allah sarki,Allah ka aurar damu cikin sauqi🤲❤️🥹
2026-11-01 22:41:46
5
Maryam maryam :
mlm antyna tace don allah kabasu shawara ga wayanda basu samu haihuwa ba kuma fa
2026-11-02 05:54:01
5
Janan💚🍀 :
Wlh sai yau ne kadai naga wani malami yayi magana haka 😭
2026-11-01 22:47:15
7
Waleedah’s-Glow :
Malam u hv said it all Jazakallahu khair
2026-11-01 23:19:59
5
عاعشة ناصر :
Gaskiya naji dadin maganar Bawan ALLAH nan 👍
2026-11-01 21:11:46
11
zuzuray266 :
har zan wuce nace bara na tsaya na duba,jazakallahu khairan
2026-11-01 20:47:54
15
Mamss✨ :
Dan Allah kacigaba da bamu shawara mai amfani gsky kana burgemu da wannan shawarori
2026-11-01 19:50:48
19
nerpsdaura :
Wlh tallahi na dade da fahintar haka amma kash idan na gayawa mata da yawa basa dauka
2026-11-01 21:42:57
5
A & F collection :
Allah y saka da alkhairi y jikan mahaifa
2026-11-01 19:07:19
13
Hauwa Noor❤️ ✨ :
babban burina Nakai ziyara madina 🤲😭
2026-11-01 22:13:20
5
To see more videos from user @aure_a_yau, please go to the Tikwm
homepage.