@ybslifesupport: 🤝 ZIYARAR IYALAN KURMA NA BAGURJA ZUWA FADAR MAI GUNDUMAR ALKALERI | COURTESY VISIT TO THE DISTRICT HEAD OF ALKALERI Alhamdulillah! A yau, iyalan Kurma na Bagurja sun kai ziyarar ban girma zuwa Fadar Mai Gundumar Alkaleri, a ƙarƙashin jagoranci da haɗin gwiwar YBS New Life Support Foundation. Ziyarar ta kasance wata dama ta nuna godiya da girmamawa ga Mai Gundumar Alkaleri da al’ummar yankin bisa irin kulawa, tausayi, goyon baya da gudummawar da suka bayar wajen sake haɗa Abbakar Lamire da iyalansa bayan shafe tsawon shekaru 45 a rarrabe. We are deeply grateful to the District Head of Alkaleri and the entire community for their kindness, compassion and support throughout this historic journey of family reunification. Muna alfahari da wannan nasara, domin ba ƙaramin abin farin ciki ba ne ganin mutum ya sake haɗuwa da iyalansa bayan shekaru 45 na rabuwa. This visit reminds us that love, unity and compassion can change lives. A YBS New Life Support Foundation, mun yi imani cewa kowane mutum yana da daraja, kuma kowa ya cancanci samun kulawa da bege. Alhamdulillah! Allah Ya saka wa duk wanda ya bayar da gudummawa da alheri. 🤲❤️ YBS NEW LIFE SUPPORT FOUNDATION Small Contributions, Great Impact.
YBS New Life Support Foundatio
Region: NG
Sunday 01 November 2026 21:08:06 GMT
Music
Download
Comments
gashin Baki 😎 :
wanda yake record Nan bai iya daukan video ba
2026-11-01 21:47:49
4
senior man aka ikmoh :
may Almighty Allah bless you all
2026-11-01 22:30:45
0
@saas :
the message you passing is very important, but your background sound is high. please next time background sound is not all that necessary.
2026-11-01 22:54:20
0
MUHAMMAD LAWAN GALDI :
power of media
2026-11-01 23:02:22
1
hussaini rabiu :
allha ya bashin lfy
2026-11-01 22:22:12
0
Engr. ABK. 🇳🇬Abuja🌏 :
masha Allah, Alhamdulillah gsky media tanada ƙarfi 💪💪💪
2026-11-01 22:47:21
2
Al Hassan kabiru :
Allah yamaka albarka yaqaro nasarori yabiya buqata Dan darajar annabi Muhammadu saw
2026-11-01 22:19:33
1
B. B. Y. :
Masha ALLAH.
Kuma ALLAH Ya Saka Maku da Alkhairi da Kuka Iya Rike Tarihin Kuma Kuka Zo Dan Ku Tabbatar da Dan Uwanku.
kuma Wannan Foundation Shima ALLAH ya Saka Maku da Alkhairi
2026-11-02 00:39:02
0
khadija Muhammad kwakwasiyya :
masha Allah Allah ya sakama da alkairi [Pray][Pray]
2026-11-01 21:42:22
1
ANDARA001 :
Which type of camera man is this
2026-11-01 23:11:50
0
sakash_Collections :
Allah sarki
2026-11-02 00:03:14
0
Ahmad Bilhaqqi Media :
masha Allah
2026-11-01 21:20:39
1
Aliyu Mustapha Gombe :
Allah yasaka da Alkhairi
2026-11-01 23:16:51
0
Dogo Baban Mota :
Allah yayimaka Albarka
2026-11-01 21:49:14
0
eng, yahuza m-thech :
allah yasakawa wannan faundion
2026-11-01 23:07:50
0
arzika :
masha Allah
2026-11-02 00:39:24
0
Buhari Basheer :
Allah sarki
2026-11-01 23:20:20
0
ABU,ASSLAM,HERBEEB,BABANTATI :
Allah yasaka
2026-11-01 22:48:08
0
ibrahim Aminu ibrahim :
masha Allah
2026-11-01 22:48:43
0
Salees gombe :
Alhamdulillah
Amma background sound din yayi volume
2026-11-01 23:03:42
0
maryam jibrin rano 💗💗💗 :
Allah sarki Allah yakarawa rayuwa albarka naji tausayin kurma kwarai da gaske amma bakomai haka kaddararsa taxo
2026-11-02 00:46:41
0
badamasi mansur :
Masha allah
2026-11-01 22:50:15
0
N D S R :
allahu akbar kabiran
2026-11-01 22:49:34
0
coach coach :
Masha Allah
2026-11-01 23:07:37
0
To see more videos from user @ybslifesupport, please go to the Tikwm
homepage.