@gwani_misbahu_tijjani: Haka ake aluta dama, Allah yayi muku Albarka nagode da ziyara

Gwani Misbahu Tijjani Rabi’u
Gwani Misbahu Tijjani Rabi’u
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 01 November 2026 21:36:30 GMT
107013
17093
343
607

Music

Download

Comments

oum.khadeejarh
oum khadeejarh :
Allah yaqara basira
2026-11-02 16:33:37
0
famedjirgisworld1
FamedJirgi’sWorld :
Nida wa muka kalla har karshe?😂😂🥰
2026-11-02 09:12:08
149
abduljalalmukhtar
Excellency :
The best Aluta continua
2026-11-02 04:11:08
21
sayyada_khadija
Khadija aliyu :
ya mukaji da murmushi😁
2026-11-02 13:28:54
19
maryamalimuhammd
🎀 مَريَم 🎀 :
e yeee😄😊 wato lady's and gentlemen komai na addini daban yake
2026-11-02 07:59:39
29
habumasoyi
Habu Masoyi 001 :
From Aluta to haukaluta
2026-11-02 06:26:44
27
2adudu
🦃Adudu :
wlh antashi kaina [Snicker][Tears of joy]
2026-11-02 00:58:58
26
fidwahcollectionandmore
Fidwah collection and more🛍️✅ :
Alutar masu alqurni me girma 🥰🥰🥺
2026-11-02 15:59:56
3
danketacollection
Zainab Danketa :
Insha Allah nima dana sai yafi haka insha Allah 🥰
2026-11-02 09:23:13
4
yusuf_balarabe1
yusuf_balarabe1 :
Yaron nan ya burgeni, this boy would one national figure in shaa Allah.
2026-11-02 07:20:30
14
dandauzagroup
إسحاق 🦅🇸🇦 :
harda su manata 🤩
2026-11-02 04:20:25
15
salmafashionempire
salma🥰 fashionempire ✨ :
Baataba burgeni irin wannan ba 🥰Ina hango future president anan
2026-11-02 08:51:09
9
jeeddahchigari
Chigari fabrics &more🥰🥰🧡 :
Bantabajin aluta data burgeniba irin wannan wlh yayi kokari matuka nayi dariya kuma an burgeni 🙏
2026-11-02 07:08:16
14
official_muby
Mubarack__Golden 🇳🇬🇸🇦 :
Nifa tun ina makaranta bana son Aluta😂😂😂
2026-11-02 03:01:23
14
boomboe5
boomboe5 :
Antashi kaina Wlh 😂💃
2026-11-02 01:02:39
13
halwah89
Fatima🤍 :
An tashi kaina wallahi
2026-11-02 14:49:46
0
jibson490
Jibreel Khalifa Nasiru :
Lafiya zaka gama in sha Allahu rabbi Gwani Allah ubangiji ya kara maka lafiya da nisan kwana mai al'barka ya kula da bayan ka Allah yaji kan maga batan ka, Dan kamilulzati shugaba S A W Amin ya hayyu ya qayyum.
2026-11-02 01:07:42
8
hennabyasheer
henna by Aysheer yar malam :
Allah yakarawa gwaninmu lfy
2026-11-02 06:22:49
5
ikonallahdorayiman
A.A.S (man) :
خادم المعلمين👍 ليس خادم المعلمون
2026-11-02 12:52:22
0
alhuxaephey
alhuxaephey :
Allah ya Isa gwamnan kano abba kabir yusuf yacinyemana filayen mu a rimin zakara bazamu yafe ba🥺
2026-11-02 12:39:11
0
jeederh1903
💕💕Jeederh Esherq💕💕 :
haza gwani🤣🤣
2026-11-02 12:40:24
2
amertullah991
Amatullah :
Antashi kaina☺️☺️☺️☺️
2026-11-02 12:21:30
1
rukayyafashionhouse
rukayyafashionhouse :
Gaskiya kabiyani yaron nan amma de nadanyi kishi dama ninayi Aluta din nan muna alfahari dakai Gwani namu Daddynmu Allah yaqara dafawa kaikuma Yaro Allah yaimaka Albarka Amin insha Allah Dana Abdurrahman wataran zezama dalibin gwani kuma ze alfahari dashi da duniya gabadaya amin
2026-11-02 07:31:57
6
real._abdul_dorayi
REAL _ABDUL_DORAYI :
Wallahi nidai an burgeni sosai sabida yasa malam nishadi sosai 😁😂
2026-11-02 10:53:56
3
To see more videos from user @gwani_misbahu_tijjani, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About