@absreporterstv: AMFANIN KWANKWASO GA AREWA A MATSAYIN MATAIMAKIN SHUGABAN ƘASA YA FI NA ATIKU A MATSAYIN SHUGABAN ƘASA ABS Reporters TV LABARAI NA GASKIYA, BA ƘAREN GISHIRI BA.

ABSReporters_Tv
ABSReporters_Tv
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 01 November 2026 21:54:20 GMT
30331
5067
348
731

Music

Download

Comments

basheerhafeezkura8
Kura :
Wallahi ko kafara bazan ba malam kwankwaso yafi Atiku ruko da nuna damuwa ga talaka
2026-11-02 05:10:14
67
abba.khabir1
Abba Khabir :
Obi/kwankwaso fa sune hanyar tsira a Nigeria
2026-11-02 07:27:37
15
mahmud.usman.zarm
Mahmud usman Zarmaganda :
Ni dai obi/Kwankwaso zanyi
2026-11-02 00:04:07
43
yusuf.salman34
YUSUF SALMAN :
Wly Hakene
2026-11-02 09:57:47
0
ahmedidris9225
Generalskelo :
pure fact✌️✌️✌️
2026-11-02 08:42:18
0
abdulrasheedoyo1
Abdul Rasheed Abdullahi :
aikowa yasan gaskiya basai karantse ba Dan uwa kwankwaso yagina mutane dayawa atiku wayataimakawa
2026-11-02 05:32:26
7
0hussaini0adamu
king of jallabiya :
mutane in zakuyi hankali kuyi hankali Obi/kwankwaso sune suka dace da Nigeria
2026-11-02 06:53:10
13
sukarajoumar2
sukarajo umar 2 :
obi kwankwaso zamu yi insha Allah
2026-11-02 04:51:40
12
adoinuwa1
adoinuwa345 :
gaskiyane obi kwankwaso 2027
2026-11-02 11:47:53
1
kane66195
Aminu iliyasu dambatta :
Gaskiyane wanna obi kwakwaso xamuy
2026-11-02 07:57:45
4
double.street0
Double street :
wallahi jiya ina wucewa ta wata majalisa naji wani irin wannan maganar gara tunubu da atiku yakamata mufarka da mugun tunanin kin kwankwaso da peter obi
2026-11-02 06:59:15
7
rakmakitchen
rakmakitchen :
weldone
2026-11-02 06:29:31
0
heavythunder123
Heavy thunder :
Malam fadi gaskiya kawai ka bar maganar iyamuri peter obi na daban ne
2026-11-02 08:16:09
2
adamjigawadutse
Adam jigawa :
Atiku besan matsalar talakaba
2026-11-02 00:53:32
8
nazirudanladi18
nazirudanladi180 :
akan wannan layin nake obi kwankwaso In sha Allah
2026-11-02 07:07:43
4
muhdidrisahmad
Muhd Alooma 🍗🐔 :
Wlh tallahi na yarda da maganar Ka bawan Allah, nipah Dama wlh atiku Bai kwantamin a Rai BA, badon banason shiba, Insha Allah 2027 OK movement
2026-11-02 07:01:19
4
babany03
babany03 :
WLH WANNAN YASAN WAYE ATIKU DA IRIN SIYASARKA NIMA WLH BANGA BAMBANCIN TINUBU DA ATIKU BA INBA BANGARE BA
2026-11-02 00:13:49
8
balaaminuharuna95
Bala Aminu Haruna :
wlh qaryane
2026-11-02 10:04:20
0
yasinaadam0
yasina Adam :
wannan gaskiya ne nima banga banbanci ba tsakanin tinubu da atiku ba
2026-11-02 04:48:29
5
lameer101
LAMEER 10 :
nagode Allah da mutane suke fahimtan Yanda abun yake
2026-11-02 05:33:29
5
user16108265133350
Solex G......On God.....🙏 :
Obi insha Allah 🙏 🙏 🙏
2026-11-02 03:21:33
4
1222haidar7
HAIDAR :
OBI KWANKWASO KAWAII
2026-11-02 07:06:04
3
adamuibrahimismail74
ADAMCY ZAREWANCY 👑 :
muna obi /kwankwaso 🥰
2026-11-02 06:29:19
3
muhd_gama
MohGama :
Da Atiku da Tinubu duk abu ɗaya ne.
2026-11-02 08:19:27
2
isa.jabir5
Isa Jabir :
wlh maganar mallamin itace gsk. duk da banason shugaba tin+ubu, nasan ba abinda Alhaji Atiku zayyi na azo agani.
2026-11-02 08:21:39
3
To see more videos from user @absreporterstv, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About