May Allah grant her shifa and make it easy for the family to have someone who will help her.
2026-11-03 17:22:26
0
FreeManSam :
she will be heal in Jesus name
2026-11-03 16:49:51
0
Halima 🕋📿 banadoe 💞🙌 :
Allah is in control ☝️
2026-11-03 16:49:39
0
yah_malan :
kiyimin Magana wllh zanbaku Maganin ciwon Koda Kwana ukku wllh zata warke in sha Allah Amman Maganin gargajiya ne Nima nayi ciwon nan Amman yanzu alhamdulillah na warke Kuma Nima Maganin gargajiyar nasha Na warke
2026-11-02 07:37:33
1039
@RealFawwãz~Efb :
May Almighty Allah grant her quick recovery and healthy
2026-11-03 17:23:39
1
King Mary497mary :
Take her to church,. Abuja glory doom (Dunamis
2026-11-02 12:45:38
58
baindiye :
wlh wlh zanbata Koda ta daya wlh nayi alkwari dan Allah kiyimin magana
2026-11-02 12:49:24
141
SUDAIS M Mohammed :
in har nawa zeyi zan BATA Alfarman Annabi Muhammad s a w
2026-11-01 22:29:56
132
Ibrahim Ali :
for dialysis kuje Yobe State University Teaching hospital Damaturu it's free.
Allah ya Bata lfy
2026-11-03 16:21:20
0
KHALID UTHMAN ✌️🥰 :
innalillahi wa inna ilaihir raji un Allah ya baki lafiya
2026-11-01 22:02:01
191
silelemanager :
nana Dan Allah kikirani yanxu muyi magana please 😭
2026-11-02 06:04:56
216
مختار تركى ابوبكر :
na rantse da Allah da ina da Hali zan biya kudin gaba daya 😭😭 Amman zanyi Iya kokari na Allah ya bata Lafiya
2026-11-01 23:14:56
186
young waahid FX📈📊💻 :
annabi yayi gaskiya ayiwa annabi salati goma ❤️
2026-11-02 08:43:45
151
Isah...ZakaiRe :
11🤣
2026-11-01 21:57:41
57
love you ❤️❤️❤️ :
ya Annabi Muhammadu lpyr tana gunka
2026-11-01 22:00:30
93
Mary Alex :
sorry my dear God will help you guys
2026-11-03 15:04:46
1
Mountari Maman :
alla ya bata lafiya alfarmar annabi
2026-11-01 22:00:29
54
Usman_bb-Small_Singer Azare :
mafita dayane ayi ta addu,a walhy inde tana da tsawon Rai to zata warke insha allah dialysis ne nima kwanaki sister dina anyi mata har sai biyu wani kan ma cemin ye duk sati sai anyi mata sau uku har karshen rayuwarta ahakanma wai in ta rayu Amman cikin ikon allah yanzu ta rabu da shi ita ma Kuma Ina fatan allah ubangiji ya Bata lpy Mai amfani ameeen
2026-11-01 22:24:22
78
yyyyyy :
ya Allah 😭😭😭
2026-11-01 22:02:58
40
user2222383589691 :
Allah yabata lafiya don alfarmar annabi sallallahu alaihi wasallam
2026-11-02 11:50:53
23
Li La :
Allah yabata lafiya
2026-11-01 22:02:20
24
bestie-real :
Allah yabata lpy
2026-11-02 10:41:00
16
h.i.z makeup’s :
Allah ye bata Lfy
2026-11-01 22:02:07
7
user7353332390381 :
HAYYU YA QAYYUM 🤲 Allah yabata lpy
2026-11-02 11:16:26
21
Alhaji Hamisu :
Allah ya mawo dauki
2026-11-02 11:49:36
23
To see more videos from user @jannatutu11, please go to the Tikwm
homepage.