Kai dai baka son Atiku Abubakar
Kana son shi baka son shi, Allah ne yake bada mulki.... In Sha Allah, Atiku zai ci zabe... Kuma kana maganan Dan Atiku, ai tarihi ya nuna cikin Annabawa ma akwai family members da suka bijire musu suka ci amanansu. So no shaking.... In Sha Allah, kana so, baka so, Tinubu da Obi ba zasu ci zabe be
2026-11-02 03:42:57
8
JIBSON SYNTHETICS📈📊 :
I will vote ok
2026-11-02 07:13:27
2
IBRAHIM :
to yanzu yaya kakeso muyi ?
2026-11-02 07:34:01
4
MBk :
Obi Kwankwaso kawai
2026-11-02 00:05:34
8
zakareeyya umar :
zanzabi atiku sabi da akada tunubu
2026-11-02 10:02:45
2
Nura_shola :
Bazamu zabe Ok ba
2026-11-02 07:43:09
2
UB PIXELS :
✌️OBI KWANKWASO NDC INSHA ALLAH 2027
2026-11-01 23:38:13
9
كامل ضاهيرو الحسن :
Wlh ko sarkin musulmi ne zai fito takara na hakura dashi obi/kwankwaso zan zaba indai wannan lokacin ne na hakura da dan arewa wlh
2026-11-02 06:18:10
8
Real Yusuf khan :
Wannan Gaskiyane Wlh Mu Muna Layin Piter Obi
2026-11-02 04:51:33
7
Khalid sabiu :
ubangiji allah yakara maka lapiya da nisan kwana Ibrahim khalil
2026-11-01 22:14:07
6
Faruk Mohammed :
qaryane walahi
2026-11-02 17:26:44
1
Gonee :
Kai Nifa Atiku da Tinubu duk Abu Dayana awajena. Saboda haka nagama ya ke decision Obi/kwankwaso zan zaba in sha Allah.
2026-11-02 22:09:25
2
kabiru adamu :
obi kwankwaso inshallah
2026-11-02 18:22:24
1
Mustapha Musa :
Abu Safiya Kenan Ba Obi KaKeso TiNiBU KaKe yiwa AiKi ATiKu fa Shugabanciba Mataimakine Yayi Kaji Soron Allah Yanzu Kashim Shetima menene Masayinsa Awannan Mulkin Ambashi Damane Meyesa BaKu Kama Sunan OBasanJo Sai ATiKu Obi Da KaKe Bashida Kafa Siti Da Zai Yake TiNiBU Kuma Dansa Da KaKe Fada Fatinsu Daya Da TiNiBU Wallahi Maganganuka yanuna Kanason TiNiBU
2026-11-02 00:01:22
3
mlawalgarkuwa :
piter obi kake son mu zaba ??
2026-11-02 06:47:25
0
To see more videos from user @abusafiyya5, please go to the Tikwm
homepage.