Toh hakarllahu ku kuce mana duk mutumin da ya haddace qur'ani, in ya Mutu qur'ani zai Cece shi, kuka karamana da cewar ba ma shi ba, Mutum 40 daka alaka da shi zasu rabota, albarkacin haddarsa,shi Kuma masussaka mahaddacine, babu Mai inkari akan haka, toh Mallam wancen Hadith da kuka karanto mana bata da anfani a kan masussaka kenan
2026-11-02 21:04:26
0
Adams :
Shifa wannan mutumin yajima ya rabon wuta da Aljanna.
2026-11-02 19:56:38
0
Asiya saleh :
Gadkiya ne mlm mutane basu san addinin su ba sosai
2026-11-02 08:25:43
0
Zik Sani :
malam shugaban yan damfara nafili na Kano ne
2026-11-02 07:11:10
1
MUSTAPHA 629 AZARE :
Allah yajiqan malam da rahama amen summer ameen
2026-11-02 22:46:19
0
user1005848597024 :
Allah ya gafarta ma masusuqa
2026-11-02 22:15:12
0
LAWAN SARKI :
tunkuza
2026-11-02 22:23:54
0
anas ya'u :
Allah yajikan sheikh yahya masussuka
2026-11-02 06:49:35
0
Mukhtar Kasim :
gaskiyane malam
2026-11-02 06:41:41
1
muhammedabubakar :
Allah yajikan malam masussuka
2026-11-02 06:40:12
1
Masaoudou Abdou Ado Assallafiy :
Na,am
2026-11-02 22:02:07
0
.🪖 :
Wlh
2026-11-01 23:42:21
0
aii :
Allah YAJIKAN MASUSUKA
2026-11-02 21:59:42
0
Malan :
Allah jikan cheikh masusuka ya Allah
2026-11-02 21:47:07
0
Moussa :
wwwww
2026-11-02 20:54:37
0
ABBA Ali :
Allah yakaramasa nauyin kasa
2026-11-02 23:17:02
0
Dr. Gwani Hassan musa mai gora :
Yanzu in Allah yasa masusuka A ALjannah mai Asararka
2026-11-02 22:24:03
0
abdullahi :
roko
2026-11-02 21:19:58
0
sahibudini umar tankuri :
ritaya
2026-11-02 21:34:54
0
Ahmad :
🥰🥰
2026-11-02 05:04:40
0
To see more videos from user @malan.dahiru5, please go to the Tikwm
homepage.