@maiwaazi61: Maigirma ɗan takarar gwamnan Jihar Sokoto a ƙarƙashin tutar jam’iyyar ADC, His Excellency Hon. Manir Dan Iya FCNA (Walin Sokoto), ya taya Prof. Mal. Sheikh Prof. Mansur Sokoto, mni, murnar samun sarautar (Dan Masanin Sokoto), wadda Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar na III, ya naɗa masa a yau 01/11/2026. A lokacin taya shi murnar Hon. Dr. Manir Dan Iya ya bayyana wannan naɗi a matsayin babban abin alfahari, tare da yi masa fatan alheri da nasara a wannan sabon matsayi na hidimar al’umma. Allah SWT Ya taimake shi wajen sauke nauyin wannan sarauta, Ya ba shi ikon riƙe ta cikin adalci hikima da gaskiya. Amin
M̤̮a̤̮i̤̮w̤̮a̤̮'a̤̮z̤̮i̤̮
Region: NG
Sunday 01 November 2026 22:41:54 GMT
Music
Download
Comments
Comdr.Dahiru Mubarak :
Congratulations [Red heart][Red heart][Red heart][Red heart]
2026-11-02 06:30:19
0
TURAREN.wuta by K :
Allah yataya ruko babana 🥰
2026-11-02 20:26:33
0
baban Ameerah :
masha Allah
2026-11-02 18:42:37
0
hauwee's henna :
ma Sha Allah Rabbi ya Taya mlm riko
2026-11-02 18:56:09
0
hajjiya nasara :
🙏🙏🙏
2026-11-02 15:05:36
0
abu_palseey6🦋💯 :
masha Allh
2026-11-02 13:06:17
0
Sameeraht abdullahh adam :
maa Shaa Allah,
2026-11-02 15:33:44
0
LA HAULA WALAKUWATAILLAHBILLAH :
Allah ya taya riko malan🥰🥰🥰
2026-11-02 08:45:09
0
AUTAN MAXA :
Allah yaqara lpy dan masanin sokoto 🤲
2026-11-02 07:54:38
0
shafi'u :
🥰🥰
2026-11-02 10:23:22
0
ishaq umar goje ya 🤲🤲 allah :
🥰🥰🥰
2026-11-02 06:56:15
0
MANSUR MZ :
Masha Allah
2026-11-02 17:35:38
0
Lilwanu :
Masha Allah
2026-11-02 07:41:52
0
baban Hauwa,u :
😳😳😳
2026-11-02 17:38:53
0
Moussa Garba :
🥰🥰🥰
2026-11-02 16:48:44
0
ወነዉ ❤አፊየነዉ💔አብሺር💗 የፈለሰ💕⭕🔷 :
[Like][Like][Like]
2026-11-02 16:19:57
0
Youssouf ali :
🥰🥰🥰
2026-11-02 15:14:13
0
jabir yakubu :
🥰🥰🥰
2026-11-02 14:11:57
0
Ibrahim Ma,azu :
🥰🥰🥰
2026-11-02 13:24:35
0
Nura salaf :
🥰🥰🥰
2026-11-02 11:44:15
0
REAL NATIFA BOY📊💵 :
💕💕💕
2026-11-02 11:42:27
0
Al💯i💕y🫂u🕋 S☠️a☝️l🕌i🤑s💔u :
🥰🥰🥰
2026-11-02 11:30:18
0
BIG SADDIQ :
🥰🥰🥰
2026-11-02 11:09:49
0
Dan malikin baraya :
💯💯💯
2026-11-02 11:09:47
0
To see more videos from user @maiwaazi61, please go to the Tikwm
homepage.