malam tateda dukkanin girmamawa cewa yayi hadisin da yasabawa Aya ko Wanda yake nuni ayi ta'addanci ko Wanda yataba darajar shugaba haka yace
2026-11-02 06:06:28
8
Mustapha seidu Seidu :
malam yanamaa chikin aljanna kuma firdausu
2026-11-02 04:44:14
9
💫Abubakartasiu💫 :
Salati Goma GA Annabi 🙏🤲
2026-11-02 08:28:49
2
boubacarbagoubesani :
gaskia naji dadin abinda ka gayi Mallam
2026-11-02 00:41:41
7
jibiya gida :
shifa yasan hadisi yasan kur ani Amma bai yarda da hadisin da yakaryata aya
2026-11-02 08:21:37
3
PencilTalks ✏ :
wallahi kullum naga Mallam masussuka, sai naji dama ni nake ilimin Al-qur'ani irin nasa. I feel jealous wallahi
2026-11-02 08:52:02
1
sani dealer :
2026-11-02 08:52:09
1
Danasbe Sani manpa'a :
Baice baiyarda da hadisai ba ama duk hadisai da suka ci Karo da ayan allah ko hadisin da zai kawo ta'adanci ko cin mutuncin annabi bai yarda da duk hadisai da sukaci Karo da ayoyin alqur'ani
2026-11-02 10:56:54
0
user1593410811579 :
hakane
2026-11-02 06:30:30
2
Mohamed Lamine :
mlm fa yane karatun
2026-11-02 06:39:28
1
ba_saida :
wallahi
2026-11-02 06:49:38
1
haruna issah :
nagode
2026-11-02 06:46:33
1
Isiyaku Dashiru :
kujiturn alha kunajnjamasa magana
2026-11-02 04:55:28
0
samailaamadou :
mi weltake
2026-11-02 05:51:53
1
@asadiq :
to Malam hadisan mah Ae ya iyasu Shi ISA ya fatattakesu🙏🙏🙏
2026-11-02 10:16:59
0
tassiou dan mama :
macha Allah
2026-11-02 04:39:46
1
Roberto :
hakane wllh 😢
2026-11-02 04:45:23
0
Hafsat Aliyu :
ameen
2026-11-02 09:49:36
0
HABASHIYYA ABDULHAMEED J3 :
wallahi yafika sanin hadisi
2026-11-02 09:36:22
0
ibrahimAli abatcha :
yace hadisai masu tabajanibinmonzoallah nebayataredasu yace amma anacenza maganar
2026-11-02 10:24:39
0
goni Sadiq Muhammad :
masussuka gonin kur.ani gonin hadisi
2026-11-02 10:52:50
0
user9374355752281 :
allha yagafartamaka mala
2026-11-02 10:41:35
0
💫💫M~J💫💫 :
wannan itace gaskiyar magana
2026-11-02 10:08:57
0
user2771567444315 :
1111111111111111111🌷🌷🌷🌷
2026-11-02 07:34:35
0
To see more videos from user @j..s..k42, please go to the Tikwm
homepage.