Har ynxu be jaye maganar shi ba, don haka bamu gamsu ba.
2026-11-02 05:31:04
140
usaini A. R.T kankiya :
Allah yajikan malam masussuka
2026-11-01 23:24:02
19
Abu Maryam :
Wallahi maganar shi na yanzu yafi ma batamun rai sai mun kaishi kotu tabbas
2026-11-02 07:45:51
32
Abubakarsoje :
Wallahi maganan da yayi akan manyan malamaina Allah ya isa banyafeba don abin ya tayarmin da hankali matuqa a da inama brr zubairu ganin mutunci
2026-11-01 23:51:23
60
ABU~HALAH :
wlh be janye kalaman sa ba kuma wlh ku fada mishi sai mun ɗauki mataki akan sa
domin acikin maganar sa babu batun janye kalamai kawai tirsasawa akayi masa saboda yayi videos a platform nasu
2026-11-02 07:51:35
20
Ali black :
bamu hakuraba
2026-11-02 01:20:23
22
Cabbahskf :
gaskiya barister baka kyauta ba
2026-11-01 23:10:28
45
ابو عبد الحلييم الدباغ بن علي :
unacceptable, barrister has to be specific please
2026-11-04 20:05:39
0
ismailmaiagogo :
wlh da ina gani wanna mutumin da mutunci amma tundaga ranar nadena ganishi da mutunci 😳😳😳
2026-11-02 05:16:52
15
أَمِيرْ :
Insha allah zaka zaka amsa kira a kotu
2026-11-02 07:11:21
14
Engineer B kyari :
in shaa Allahu saikayi Bayani akotu
2026-11-02 05:37:42
14
ABU-AMATULHAKIM :
zakayi bayani wurin Allah swt
2026-11-02 05:19:27
10
Hussaini Haladu :
Bai janye kalamansa ba har yanzu,
2026-11-02 01:48:35
9
mustaphamuhamma40 :
Kar ya rainawa mutane wayo mana ba haka ake janye magana ba, ya maimaita abunda ya fada sai yace wannan magana da yayi ba gaskiya bane yayi kuskure don haka ya janye wannan magana kuma yana baiwa al’umma hakuri musamman mabiya Sheikh Ja’afar da Sheikh Albani Zaria. Idan kun saurari maganan shi da kyau cewa yayi wai akoi gaskiyan da a Nigeria idan ka fada zai janyo maka matsala kunga yana kara tabbatar da maganan da ya fadi gaskiyane kenan.
2026-11-02 15:41:07
6
king fahad zango :
mudai still bamu yafe ba wllh
2026-11-02 16:41:23
4
~°~khadeejatou~°~🧕🏻 :
Ae wannan ba janye kalamansa yayi ba wllh hakuri kawaii ya bayar Kuma bamuyi hakurin ba wllh
2026-11-02 03:31:59
13
kairat yusif :
ALLaH bazamu yarda ba
2026-11-02 01:28:22
8
Ismaelgold04 :
Wlh baijanye ba kuma bamu yafi ba wlh
2026-11-02 01:21:59
9
MegaAfrique :
Ya Riga Sun Koma Ga Allah 💁
Allah Zai Sa'ka Musu Wallahi.
2026-11-02 08:40:28
7
Al-majirin ma aiki :
Ai abunda Allah ya rubuta babu Wanda ya isa ya goge kuma Dan mutum ya guji kunyar duniya Allah na nan
2026-11-03 20:56:34
0
THE ONE AND ONLY :
Kar ku raina mana hankali mana...
Har yanzu, bai nuna nadamar yin maganar ba...
Bai nuna ko furta kalma janyewa ba....
Bai fada da bakinsa ba cewa KARYA YAYI MASU
Bai fada da bakinsa ba cewa HAKA KAWAI YAYI WACCAN MAGANAR BA
2026-11-02 16:06:53
2
Sai baba tiani 💯 :
Gaskiya ce kafada saboda mi Zaka bada hakuri ?
2026-11-02 14:05:35
3
habibudogondaji :
kadai chizarafinsu kuma Allah ya isarmusu
2026-11-02 11:44:51
2
yuhazs :
Ba janye kalaman
2026-11-03 19:47:08
0
To see more videos from user @miss.road2, please go to the Tikwm
homepage.