Ni banma San Ina kuka ba kawai ji nayi hawaye na sauka a idona xcyta tayi nauyi ga wani daci a makogwaro na 😩💔😭
2026-11-02 12:07:24
64
yasmin🫶amanar💯amina🙏🙏🙏 :
wlh nayi kuka sosaifa 😭😭kuma natauyawa kaina😫 allah kazurta mu duniya da lahira 🤲
2026-11-02 09:03:04
53
Nabss💕 :
Nima na tsane ta😭😭😭😭
2026-11-02 10:26:52
58
Turakee :
A iya film ake haka
2026-11-02 12:19:01
53
A R A B 🎭✨️ :
▶lIIIIIIII||||||||||lllllll||||||||||||||||
2026-11-02 17:34:36
27
Osama binlladen :
ameen bro
2026-11-03 23:33:17
1
Sanusi aminu gnw :
Ameen summa amin
2026-11-03 21:55:29
1
Simah :
haka nake fama Amma ba mamana bace yayata ce take min irin wannan wulakancin har Saida ta koreni daga gidan mu tace na tafi tunda ba gidan ubana bane saboda babana ya rasu😭😭 Allah kayi mana arziki mai amfani 🥺🥺
2026-11-03 09:52:44
9
BOSS💫💥💃🕺 :
wllh ogah an nuna rayuwa nayi kuka nayi kuka sosae mai gida
2026-11-02 08:08:36
22
Zaki na elrufai 🦁🦁 :
Wlh anayi
2026-11-02 10:18:14
42
Ussy😎 :
wlh talauci masifa ce, Allah Ka nisance mu da ita
2026-11-02 14:04:08
30
mimi :
sosai makuwa idan kana so kazo zan nuna maka
2026-11-02 11:42:41
27
Muhammad Bello Baggio :
Akwaisu dayawa
2026-11-03 00:55:23
9
To see more videos from user @blackyguy2, please go to the Tikwm
homepage.