@aligold442: #creatorsearchinsights #profmakari #viralvideo@Abis Fulani 👑👑👑 @artou_ladan♥️

Ali Gøld venture
Ali Gøld venture
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 02 November 2026 09:20:04 GMT
155998
24472
821
943

Music

Download

Comments

akkurfee
Abdullahi Kaulahi :
Allah ya jikan Malam Masussuka, shi fa hadisai marasa amfani yake adawa dasu ba duka, ayi mashi adalci Prof
2026-11-02 16:45:06
88
diamond4u00
Diamond4u :
I never liked this Makari from the start. He likes politics too much
2026-11-03 03:30:12
0
bagwaniara
ba gwani ara :
Allah kaji kan masussuka
2026-11-02 15:27:46
72
gamjee1
GAMJEE :
Ku ajiye wannan video watarana zai zamo hujja. Dan gobe zai iya chanja magana
2026-11-02 16:21:47
63
abumahirabumahirmmmm
Abu maheer :
Allah yajikan sheikh yahya masussuka insha Allahu ruhinsa yana dausa acikin Al jannah
2026-11-02 16:04:45
40
yasaayusuf254
Yasa'a ashiru :
Allan yajikan Malm yahaya Ibrahim masussuka
2026-11-02 16:45:19
51
umar.m.ajidadi
Umar m ajidadi :
Muna tare da kaii prof Amman Gsky munfi gasgata musussuka a wnn mas’alar
2026-11-02 17:16:45
20
mbrilliant2
Mr brilliant Mind 🧠 :
Gaskia maulana mankari bama tare dakai anan
2026-11-02 22:19:02
10
ibrahimmuhammadktg
ibsonn01 :
munsan inda malam Yana Raye baka isa yin wannan maganar ba Allah ya jikan malam Alla ya jadda rahama a gareshi.
2026-11-02 17:33:30
8
itz.sameenumuhamma
itz sameenumuhammadhusseeni :
wlh nima bana tare dakai kuma dagayau sai goge wa azinka Awayata
2026-11-02 17:22:49
7
tanimandari
tanimandari :
gaskiya kabani mamaki wllh makari amma zakagane gaskiya insha allah
2026-11-02 17:03:08
11
alminium50
Anas Sule :
anan bama tare dakai
2026-11-02 21:29:04
5
alfutawiyalfutawi
Al funtawiy Al funtawiy :
bama tareda hadisai
2026-11-02 17:14:30
7
user2727510127280surajo
surajo umar :
Kuma Shima malam akwai da yawa Wanda Bai yarda dasuba
2026-11-02 15:55:24
5
yusufa.yahuza6
Yusufa Yahuza :
allah yajiqan malam yahaya
2026-11-02 16:30:46
13
user11913236033105
Yaronyabi :
nifa yanzu wlh nabar tafiya prof domin baya da aqida
2026-11-02 17:45:43
8
sarki.issaka5
sarki issaka :
dan allah prof ku ringa yin adalci masusuka yace hadissai marar kyau
2026-11-02 20:31:34
5
umarabukar165
abukar umar 224 :
porof kame kame ke Nan
2026-11-02 17:21:12
7
bello.awo
Bello Awo :
Allah ubangiji yakara lafiya da sani🤲
2026-11-02 12:37:26
5
shamsuddeen_2
Shams林书远 🇳🇬🇨🇳 :
ALLAH KA JIKAN MASUSSUKA, KUMA PROF. MAKARI KABANI MAMAKI SOSAI. KUMA HADISAN NAN BAMU TAREDA SU.
2026-11-02 17:39:26
6
laawolpulaaku001
Laawol Pulaaku :
Macha allah mu muna tare da shi kuma muna sonka makari
2026-11-02 15:21:10
5
honor.abasbala
Abas bala honor :
mubama tare da kai makari.
2026-11-02 21:52:44
4
adam.d.adam
Adam D Adam Edited :
ni wlh bana fahimtar meyake cewa gaskiya Anan bama tare kai makari
2026-11-02 21:17:29
0
nainokane
Naino :
massuska Allah yayi rahama
2026-11-02 21:09:07
3
umar.kabir064
Umar Kabir :
gaskiya makari Bama tare dakai anan wllh
2026-11-02 23:14:29
2
To see more videos from user @aligold442, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About