@ammascoradio.ng: Na shafe sama da shekaru buyi ina zuwa kasuwar kantin kwari a kasa, na tsallake rijiya da baya a hannun ‘yan fashin daji da harbin bidigu, amma Allah ya karemu muka kawo yanzu - Alhaji Sagir Yusuf Atagi

Ammasco Radio 90.7 FM
Ammasco Radio 90.7 FM
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 02 November 2026 10:31:13 GMT
14710
1140
21
78

Music

Download

Comments

002shafiu
shafiu Usman Ahmad :
Allah ya taimake[Innocent][Innocent][Innocent]
2026-11-02 11:43:59
1
halifasani375
Halifa Sani Goron Dutse :
duk wanda ya yi kuɗi sai ya rainawa mutane hankali yace a ƙafa yake zuwa kasuwa ko baya cin abinci sai ya dawo gida ko kuma wata magana dai daban
2026-11-02 16:41:29
1
elhajimk
كامل ضاهيرو الحسن :
Idan fa baka taba kuya kayi kuka sabi da kuncin rayuwar da kuke ciki kai da iyayanka ba Wlh babu abinda kagani a rayuwa muna rokon ubangiji Allah ya Kara daukaka mu ya bamu damar kyautatawa iyayan mu.
2026-11-02 15:12:54
8
bahijjah55
💕BAHIJJA maisinga 💕 :
Malamin mu ne a maitasa malam sagir atagi
2026-11-02 15:51:48
4
hatimunalelebatur
Hatimu nalele bature :
wallahi maganarka gaskiya ne chaiman Allah yakara daukaka
2026-11-02 15:00:45
3
baby_danjuma
SM-juma Dress&More :
Maganin sanyi original
2026-11-02 14:57:00
2
abbanaallah0
Abba Na Allah :
Allah ya jikan habu chairman
2026-11-02 15:44:38
2
shehi.lasmar.sanka
shehi lasmar sanka :
Allah yaqaro arziki
2026-11-02 16:29:50
0
dlamido1
D LAMIDO :
biyu kadai 😅tom ai wani yayi yafi goma wlh
2026-11-02 17:14:44
0
muhdauwallh
muhdauwal lh :
allah ya kara lafiya akaramakllah
2026-11-02 15:00:16
0
umartaambo8
Umar taa,mbo Ibrahim :
Allah yakara airziki mai dorewa
2026-11-02 15:49:48
0
nafiu_h_musa
nafiu_h_musa :
Allah sarki, wlh nima bansan sau nawa ina zuwa kwari da kafa ta ba, tun daga Hotoro. Amma ynz Alhamdulillah.
2026-11-02 15:47:44
0
sss.ayagi
SSS Ayagi :
Allah sarki
2026-11-02 16:11:56
0
saihan__jaresskee
Saihan jaresskee :
Allah bamu arziki mai albarka
2026-11-02 16:03:11
0
1barkum
Nura Muhammad :
Allah ka bamu kudin da zamu baiwa wasu tarihin rayuwar mu Amin
2026-11-02 14:22:08
0
alhajisunusi005
alhaji sunusi 📊 🪡 :
Allah ya kara arziki
2026-11-02 15:45:53
0
abbanaallah0
Abba Na Allah :
lokacin Greenboss da fg
2026-11-02 15:43:35
0
abou.rabilou
Abou Rabilou :
🤲🤲🤲😭🤲🤲🤲🥰
2026-11-02 15:23:39
0
sunnahsak096
Ibrahim :
🥰🥰🥰
2026-11-02 14:07:00
0
umar.musa7395
🇳🇬 D=WANZAM👊U🤫M💀 :
😳😳😳
2026-11-02 15:23:41
0
To see more videos from user @ammascoradio.ng, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About