@your_health4you_: Kun taba ganin wani ya kamu da wannan? #hausatiktok #arewa__tiktok #learnontiktok #publichealth

Dr ZH Nasiha
Dr ZH Nasiha
Open In TikTok:
Region: DE
Monday 02 November 2026 11:26:07 GMT
29954
2407
56
55

Music

Download

Comments

hlbukhari
hafsatlb :
Tank u Dr.
2026-11-02 12:13:02
0
tastymilkcandy
sa'adatu dauda aliyu :
Allah ya tsaremu ya basu lfy
2026-11-02 11:28:49
8
atttaaaahhhhh
Arthur :
Ina 29yrs rana daya na kwanta bacci 9:30pm to 11:30pm na farka da stroke 😭😭 Yanzu ya kam Alhamdulillah
2026-11-02 13:35:24
5
ossman_adakawa
usman rabiu :
Allah Ya kare mu. But me yake kawo shi da kuma hanyar gujewa da kamuwa
2026-11-02 22:36:43
2
alinsan_just
هاذا-جَمِيل :
Thank you doctor 🙏🏽
2026-11-02 12:54:24
0
sultanphotography0
It’s sultan🤴 :
Don Allah Dr ZH Nasiha me yake kawo wannan ciwon kuma ta yaya mutun zai iya kare kanshi da wannan ciwon Nagode
2026-11-02 21:32:57
2
timaminash
FATIMA❤️🇳🇬 :
😭😭😭😭 Allah yabawa baffana lfy
2026-11-02 22:00:11
1
.amanihs11
ᗩᗰᗩᑎI❤️🥰 :
Duk ba wannan ba kayan jikinki yamin kyau sosae 🥰🥰 Allah ya kare mu
2026-11-02 12:42:13
2
scent__empire
scent.empire :
Allah y bamu lfy me inganci
2026-11-02 11:37:32
3
tymanajcollection
tymanajcollection :
Allah ya qara mana lfy
2026-11-02 12:52:28
1
aliyos016
Aliyu :
dr nima wannan lalura ta taba samuna inadan shekara 20 Amma Allah yabani lafiya hanyar zuwa asibiti da Addy,a yau shekera 12 Allah yatemaka ngd
2026-11-02 11:47:53
0
candies.andmore
Candies.andmore :
Jazakillahu khairr! Zamu lura in sha Allah
2026-11-02 11:41:23
1
hassanshuaibusulaiman
hassan shuaibu sulaian :
toh Allah yakaremu
2026-11-02 22:56:17
0
mrszzfullatahcakevendor
Mrs Z&Z FULLATAH CAKE VENDOR :
Wllh babana yayi kai muga tashin hankale 🙁amma yanzu yasamu sauki da mukakashi asibiti Alhamdullilah
2026-11-02 12:43:44
1
musamuhamad88
musa,muhamad :
dr hadiza Gabon
2026-11-02 19:50:21
0
tripleaandhinvestment
TRIPLE A$H INVESTMENT LTD KANO :
Allah ka tsaremu allah ka karemu Saboda Girman Alkur’ani Ameen
2026-11-02 12:16:14
1
hennabyaishatu
hennabyaishatu :
Dan Allah doctor nikuma Matsalata ciwon kai ta gefe daya har hakorina har wuyana ciwo yakemin Amma Ina da matsala BP Maiya kamata nayi Kuma Ina zuwa asibiti please
2026-11-02 20:23:18
1
sparkle_spell4
Sparkle_ Spell Jewelry ✨️💎 :
Nasani🥹
2026-11-02 22:12:00
0
ramu20mdsgroup
ramu20 :
Dan Allah dr a mana qarin bayani akan itacen ashwaganda
2026-11-02 15:53:33
0
ummee.190
Ummeeterh♥️🫶 :
wlhy yaya baba hakane yasa meshi
2026-11-02 14:43:59
1
user4290810569061
مشغول في الله :
Allah yasaka da alkhairi
2026-11-02 23:00:04
0
sabiu.lawan
Sabiou Lawali :
me nene Asalin abinda yake jawo wannan matsalar
2026-11-02 17:53:21
0
aissa0209
Aissa :
2026-11-02 15:51:05
0
mamanamir2009
Shafaatu243 :
haka yasamu mijin kawata kwana ɗaya yayi yarasu😭 Allah ya jikanka Aliyu
2026-11-02 19:56:37
0
akramsnacksndcatering
Akram snacks nd catering :
jazakallahu
2026-11-02 11:35:36
0
To see more videos from user @your_health4you_, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About