@aminujtown: Allah kahadamu da abokanan arziki #aminujtown

AMINU-J-TOWN🇳🇬🇳🇬🇳🇬
AMINU-J-TOWN🇳🇬🇳🇬🇳🇬
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 02 November 2026 11:27:12 GMT
187695
24259
1091
452

Music

Download

Comments

ummirahabofficial1
ᑌ ᗰ ᗰ I ᖇ ᗩ ᕼ ᗩ ᗷ ❣️ :
Ina fatan wannan shi ne karo na farko kuma na ƙarshe da za ka sake tsoma baki a harkokina na rayuwa ko sana’a. Ba yawo nake yi ba, ba tsalle-tsalle nake yi ba, kuma ba gantali nake yi ba. Sana’a nake yi domin neman na halal. Ka sani cewa aikin Walk Away Cancer aiki ne na kuɗi, ba sadaka ba. Rabuwarmu ba ta kasance ta cin mutunci ko tozarci ba, kaddara ce kawai. Ni yanzu babbar mace ce kuma uwa, ba zan yarda da kazafi ko ɓata min suna ba. Duk wani ƙarin ƙoƙari na ɓata min suna zai sa na ɗauki matakin doka da ya dace. Ka fuskanci harkokinka, ka bar sunana da sana’ata. Wannan shi ne gargaɗina na ƙarshe.
2026-11-02 13:54:57
799
harisubasirumazoji
HARISU_B_M✅ :
shin to meye laifi Dan karabu da matar ka wani ya dauka .ni narasa wane irin rashin tunani yake damun mutanan mu .yana sonta kuma ya rabu da ita
2026-11-02 13:34:53
33
barrister734
Barrister👨‍⚖️⚖️ :
Talakawa mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-11-02 12:10:44
99
innocent.faty
Oum sabreena❤️💕 :
Wllhi Ina qaunar mijina sosae 🥰
2026-11-02 12:02:52
68
oummaheer6
Umman maheer ❤️🌹🔐 :
Walhi mutane kunaja da lamarin Allah wanan auren Shima fa rai ne dashi yanda kowa yake jiran lokacin mutuwansa haka aure yake da lokaci kuma ai naga rayuwanta ne let’s her be that’s the life she chose for her self haba mana idan aure mace ya mutu ace ta kashe aure shikuma namiji fah let’s be honest
2026-11-02 14:35:01
11
bigabba88
BIG ABBA🦅 :
yanzu zakuga likes muhammadu rasulilah ♥️
2026-11-02 14:45:34
13
heesin6915
Mrs harneeph 🥰❤️ :
Kun manta da matar Adam a zango,Amina uba
2026-11-02 12:14:13
67
sisteraleeyahharuna
Sister aleeyah 313🇳🇪🇳🇬📿🕌 :
Ni yar Shia ce 🥰🥰🥰
2026-11-02 15:17:02
5
rabiatu766
Maman junior 🇳🇬🇨🇮 :
Gaskiya ne yau daya ka birgeni Wllh Aminu
2026-11-02 11:43:32
107
oumayra1
khadeejahisahmuha :
Ni kuma a gani na wllh laifinta ne ita takai kanta da ta kama kanta ta tsare mutuncin kanta a gida wllh da ba wanda ya isa ya zo yana riqeta ko kamata ana photo dashi da sauran yawace yawace da takeyi...Allah yasa mu dace
2026-11-02 13:59:31
7
autarhadizagabon
Auta Aja magana 💕😈 :
Yanzu na fara bariki 🥺😂
2026-11-02 12:17:40
10
ashmabeuty
mom Ramadan :
jama'a muyiwa annabi salati
2026-11-02 12:01:30
41
elmustafasabiu
☠︎︎ 𝐂𝐇𝐀𝐈𝐑𝐌𝐀𝐍 𝐆𝐀𝐒⛽ :
Mutum daya yarage 999.9k
2026-11-02 12:29:05
28
hamman499
hámmá :
good 👍 thank you
2026-11-02 15:53:59
0
queenbeautiedelicious
Queen Beautie&Delicious👰🏻‍♀️ :
Gaskiya basa kyautawa
2026-11-02 12:34:25
11
inteesar_collection
Al Intisar collections :
Allah yabawa Adamu Zango hakuri
2026-11-02 12:22:35
13
cutiedarling5
Cutiedarling🥀 :
asiyamun iphone 13
2026-11-02 15:35:06
0
teemahgombe40
ZARAH BABY 🫂❤️🥹 :
Akwai update din Maryam yahaya ❤️🥰😂
2026-11-02 13:12:44
16
hannahmagaji2
hannahmagaji767 :
Allah yabani jari
2026-11-02 12:32:40
7
abubakaryausulaiman
SADIK :
Gskiyar magana kenan
2026-11-02 12:09:25
9
msuka.zayyanu.skt
M.suka.Zayyanu.Skt🇳🇬🇳🇬🇳🇬 :
kaji maganar gaskiya daga bakin mai gaskiya Allah biyaka oga Aminu j tonw 💪 wannan shine zama tare Amma wallahi yan hausa film basu San zama tare ba wawaye banza good 👍 🙏🙏
2026-11-02 12:28:28
16
uk_vybezz
️UK VIBEZ :
Gfresh ya fi yan kannywood hankali
2026-11-02 12:56:01
11
saleemtijjani388
Saleem Tijjani :
Allah sarki Adamu zango Ashe shi waliyyi ne .
2026-11-02 12:18:56
14
rabiaabdulbasi
Rabia Abdulkarim :
allah kasa mudace
2026-11-02 12:10:19
6
To see more videos from user @aminujtown, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About