Wallah shiyasa na rabuda wadda nafiso a rayuwata kuma nike burin na aureta🥹
2026-11-07 23:33:36
1
Jameel Abdullahi :
nifah wllh abunda yasa na rabu da wt kawai taki hkr dani ni daya ne an bani itah amma idan wani yazo wajan tah muna tare sai ta tashi ta tafi wajan wancen ta barni
2026-11-04 12:37:12
1
Adam Salisu :
Yakamata kafada musu gaskiya ko kai zasu fahimce ka 👌