@kalaman.soyyaya: Soyayyar ki alkairi ne 💞 Ganin ki farin ciki ne 💔 Murmushin ki duniya ne 🌹 Hakurin ki kamala ce 💓 Fuskarki tauraruwa ce 💕 Rayuwa da ke nasara ce 🌷 Zama dake annuri ne 💞 Kyawun ki kyautace daga Rabbi 💕 Hankalinki abin koyi ne 💕 My 001💕