@madubin.afrika: Cigaban tattaunawa da Sameer Abubakar Episode 1 kashi na biyar. Ga masu son kallon cikakkiyar tattaunawar za a iya ziyartar shafinmu na YouTube Madubin Afrika domin kallo, har da sauran shirye-shiryenmu na baya. @tiktok creators #madubinafrika #foryou #africa #fyp #fypシ゚viral
Madubin Afrika
Region: NG
Wednesday 04 November 2026 09:00:00 GMT
Music
Download
Comments
MEENAL🫦JIGAWA 🫦💄 :
Innalillahi Allah yasaka maku harda dan jigawa suka kashe wlh bamu yafeba
2026-11-04 09:13:49
3
Hamza Abdullahi :
Nidai kam Allab bai taɓa haɗani dasu bah amma ni gaskya ina sajewa dasu
2026-11-04 12:10:11
1
asdansoja :
hajiya mu ai muna Dakar kasa dayace Amma su basa dauka hakan
2026-11-04 11:35:51
1
Dan Africa back up :
Allah yashiga stakaninmu da mugaye
2026-11-04 09:27:04
3
umarbanje :
wlh nasan innewi kwana na hudu acan ai Anambra sai addu'a
2026-11-04 11:29:30
1
mrs kb💋❣️🫀💘 :
ya Allah
2026-11-04 09:10:55
1
kabiru g fatu :
Kai Nigeria sai Allah 😭😭😭
2026-11-04 10:42:24
1
official yahaya :
wllh haka ne maganar ka
2026-11-04 10:24:34
1
sanusiyahayabagud :
Allah shi kyaita
2026-11-04 10:07:52
1
kabiru Ahmad :
hakane matan sunfi mazan hankali wllh
2026-11-04 10:05:27
1
maryam :
Dan Allah zan samu episode 2 din a YouTube
2026-11-04 10:25:48
1
Safiyanu Mustapha Gaya :
2026-11-04 15:33:17
0
Idriss :
amin
2026-11-04 11:36:18
1
Salim A. J :
wlh haryazu Ina zuwa nnewi yau ma inaciki wlh 🌹
2026-11-04 10:07:25
0
SHERK THAMEEN :
Gaskiyane wannan konima bazauna akalaba da akwai ebom da ummu ahiya gaskiya mata sunfi kasuwanci
2026-11-04 10:32:16
1
Diamond💎 :
hajiya cikin girmamawa,kincinye mana time wlh
2026-11-04 10:00:31
2
SADEEQ :
Ai a Anambra daga Awka da onitsha sai Nnewi indai al'umma ne da cigaba.
2026-11-04 10:09:01
1
SARDAUNAN MATASAN SML :
kwarai kauyukan mune har yanzu akwa inyamurai kuma muna zaune lafiya dasu
2026-11-04 13:47:54
0
halifa🌟✨ :
🥰🥰🥰
2026-11-04 12:00:05
1
bassirou dandoutchi :
[Réconfortant][Réconfortant][Réconfortant][Réconfortant][Réconfortant][Réconfortant]
2026-11-04 09:49:56
2
kano kowa sarkine 👑 :
[Pray][Pray][Pray]
2026-11-04 09:29:29
1
usman.ango7 :
❤️❤️❤️
2026-11-04 09:22:03
1
user8695587199373 :
🥰🥰🥰🥰
2026-11-04 11:20:53
1
ابرهيم،موسي :
[مؤثر][مؤثر][مؤثر]
2026-11-04 10:37:41
1
To see more videos from user @madubin.afrika, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.