sallarta batada matsala kawai dai inda matsalar take shine idan mace tana sallah ba,aso aga Wani bangare na jikinta idan ba tafin Hannunta ba to itakuma gaba Daya wuyanta a waje yake
Allah ya yafe muna Baki Daya ya bamu ikon gyara Ayyukanmu dukanmu lalabe muke a duhu
2026-11-02 19:52:56
80
Legacystone properties :
She’s not wrong she only adjusted her laffaya ne ai
2026-11-03 06:03:28
0
Khadija Babangida :
Ina saeda Pakistan jammaa 🥰
2026-11-03 05:47:03
0
Ahnankayanmata & turarenwuta :
Fargaban Daren Farkon ayyyyyyyy Allah sarki Nisa’u 🤗🥹
2026-11-02 18:34:04
51
hassy🥰 :
Maganinsu tunda har sallah ma sai anyi video
2026-11-03 05:28:22
35
XAU___Trader :
to meye aibin
2026-11-03 19:45:19
0
bebynicykitchen4 :
Mandi rice always available kano😋
2026-11-03 14:37:58
0
💎 Fadimora AI Movie ✓ :
sallarta tayi oh ni jama'a mayafin data guera ne yazama laifi a sallah🤔🤔
2026-11-02 15:49:39
16
Amlish ❤️ :
God abeg
2026-11-04 05:39:55
0
Ali Muhammad mustapha :
so sorry
2026-11-02 20:27:33
0
oumu taupiq :
wlh sallarta balaifi mutanai muji tsoran Allah
2026-11-02 16:10:31
14
Everything By Maryharmhar ❤️ :
Kaji tsoran Allah kaji tsoron wanga App😂
2026-11-02 17:09:42
5
بنت 💚 موس 💚 :
UBANGIJI ALLAH yasa mudace 🤲
2026-11-02 16:54:52
5
glow.by.ammiiee sokoto :
At all bata Iya sallah ba
2026-11-02 15:00:57
11
matar mijinta :
don allah kubar yariyar nan haka yan common allah ya kyu
2026-11-02 21:02:54
0
Fatima mooha sani :
A zamanin annabi Wani bawa yake aekata sabon Allah komai shi na sabon Allah ne Dayan sai yace ae wane Dan wuta ne sai Allah ya aeko malakika yace ace wa Wannan mai sabon Allah ya yafe masa shi kuma Wanda yace Dan uwata ne Wannan duk kyauwawan aikinsa anbata ba’a shiga tsakanin Allah da bawa ku kiyaye wlh🙏🏻
2026-11-02 18:33:22
6
HafsatIbrahim :
Ni kam Nadaina soyayya😭
2026-11-03 06:45:17
0
N.F.I Henna :
sbd tayi sallah da gyale🥺
2026-11-03 07:47:18
0
Gazalimusa69 :
minene laifin sallar
2026-11-03 18:44:17
1
Hamamah ❤️🫶💕 :
Allah ya bani kudi in chanja waya ta
2026-11-04 08:26:33
0
Jagora Ali :
wlh babudamuwa in ankaita daliki
2026-11-03 11:56:12
1
To see more videos from user @officialtrind, please go to the Tikwm
homepage.