Majority of the time it’s just calculation, not black magic
2026-11-04 07:17:50
0
𝕊.ℝ. ℙ𝕒𝕥𝕣𝕠𝕟𝕒𝕘𝕖𝕣🥷 :
So what's the important of this knowledge
2026-11-02 22:51:42
2
so_Last Born :
proudly Capricorn ♑️
2026-11-04 10:53:23
0
Dizzah ⭐ :
Ni malamar taurari ce kuma wallahi bama aiki da iska
2026-11-02 16:50:06
33
MR INTROVERT :
Allah ya mana tsari da sabon ubangijin mu
2026-11-02 16:55:14
28
𖣂︎ONLY RICH KHALIFA 💰💔🥶 :
I am Gemini ♊️bro
2026-11-03 05:44:26
0
Khalitel Global Co. :
I’m leo ♌️
2026-11-03 09:57:46
0
muhammad shu'aibu :
gaskiya ba tsafi bane lissafi ne
2026-11-02 15:45:27
43
Naseer :
baikamata kace haramun bane don gaibun da kake magana ana fada a gurin ka ne gaibu amma agurin wanda yasani baizama gaibu ba kuma ilimi shine yake kawo sani, sanin kuma shine yake kore gaibu a gunka, koda wani dan uwan ka shi baisani ba, kuma ba lallai sai a kan babban abu ba koda wani abun ne na zahiri a anguwan ku kai ba gaibun ka bane shikuma wanda ba'a anguwan yake ba gaibun sa ne, sani shine yake kore gaibu , amma ayi hkr idan nafadi abunda ba daidai ba🙏🙏
2026-11-02 17:37:39
6
ustaz_jordan🖤🦅 :
Of course tsafi ne but most of people Nigeria don’t believe that but ko kayarda ko kagi yarda wane shine gaskiya
2026-11-02 16:44:28
8
BOMBOY☠️💔 :
Amma miyasa wani lokacin suke failing
2026-11-02 16:46:16
4
Rayya_90days :
Da zan iya da na maka dogon rubutu akan ilimin astrology ta yadda zaka fahimceshi Sosai ka kuma daina kallonsa a matsayin tsafi
2026-11-02 18:32:15
1
SEEDORF :
keep pushing 💪 kana kokari
2026-11-02 18:10:18
7
@Abusadam :
inason koyon irin wannan ilimin
2026-11-02 15:31:48
5
M sani samanja :
slm dan uwa me albarka don Allah katemakeni da ayar alkur ani wadda taharamta ilimin taurari domin inaso indaina