@alh.abubakarsdangaske:

ALH. A SADIQ DANGASKE 01
ALH. A SADIQ DANGASKE 01
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 02 November 2026 17:29:22 GMT
16855
2753
149
13

Music

Download

Comments

iharunaibrahim
iharunaibrahim :
allah sarki wlh inajiyemaka alfahari allah bayaso kabi a hankali
2026-11-15 22:37:29
0
maaroup8
Ma,aroup :
Allah yatsarkake dunkiyarka daga bautar shehunai,izuwa hidima wa addinin Allah ,Allah yakarama dukiya albarka
2026-11-15 22:21:55
0
abuqaseemyhy
Habu 042 :
Alaji kanemi yar dar Allah kamanta dasu kadai nunamasu sirrinka
2026-11-15 10:35:00
1
jamila.hassan711
Jamila Hassan :
Masha Allah
2026-11-15 22:21:45
0
user6796181244954
Yusuf daneji :
Allah ya kara soyayya me gidana
2026-11-10 20:30:37
2
abbadahiru00
JY🇳🇬 :
Allah barka kasuwa.nawa kake karbar row na ridi
2026-11-15 20:30:17
0
younglaawan
younglaawan :
Allah ya karama lapiya me Gida
2026-11-15 22:04:26
0
jafaraliyu1770
ABBA Suleman bb :
Madina Dan mazon allah
2026-11-02 19:41:21
1
81482833mmk
Muhammad ♻️ Ⓜ️Ⓜ️k :
dan SUNNAH dan gaskiya [Red heart]
2026-11-12 21:55:03
1
abusafiyyah61
Abu safiyyah :
ma-sha Allah 👏 Ina rokon Allah yasa Albarka cikin kasuwanci 🤲
2026-11-02 20:46:50
2
ayshert.a.fulany1
Ayshert A Fulany1 :
Masha Allah Allah ya nunka 🙏
2026-11-11 13:01:40
1
kabiru.abdullahi341
Kabiru Abdullahi :
Allah yaqara Maka arziki
2026-11-15 15:56:45
0
user7766119926993
💫💥Ibrahim Khaleel 💥💫 :
Allah sarki rayuwa wani yana bacci wani kuma kwana zaiyi yana daukar abu akansa allah yasa mudace
2026-11-03 00:24:51
1
drhajarakabir1
@ Dr. Hajara kabir Najimeta :
Allah yayima kasuwa albarka alfarma (ANNABI MUHAMMAD S A W)
2026-11-02 18:00:50
1
sidimsharee
KHAIRAN IN SHA ALLAH 🙏 :
khairan in sha Allah dan Annabi Muhammadur rasulillahi kabiyamin MADINAH in sha Allah zamuje
2026-11-07 23:49:01
1
fiddausi858tiktok.comfid
fiddausisani13 :
saimi allha allha yasawa dukiya albarka
2026-11-08 20:03:38
1
abubakaryusif10
sadeeq yuseef jalli24 :
Allah ya kawo kasuwa Mai Albarka masoyin annabi Muhammad s a w
2026-11-02 17:51:25
1
sabosufee1998
عبدالله سابو سوفی :
Masha Allah
2026-11-02 17:31:35
0
alameentextle1
ALAMEEN LEATHER🛍️ :
Allah ya ninnka sittira Alhajin Allah 🥰
2026-11-15 11:00:13
0
auntysam0562
⚔️🔱SAM~HABIBTY🔱⚔️ :
Akaini madina Dan alfarmar Annabi Muhammad (S.A.W)
2026-11-15 08:53:19
0
1k1mam2
imam maleek1 :
Allah ya kara arziki
2026-11-16 00:14:08
0
king_abdul_nice61
king Abdul nice :
wai da Yar wannan abun dama kake wani alfarman wlh cewa nake ka kai irin 100Trillions USDT ne
2026-11-15 12:06:21
0
auta2413861417236
autan sharif umar maradi :
Masha allahu allah yakara arziki bijahi annabi muhammadu
2026-11-15 10:04:01
0
mustaphamusabadam2
Mustapha Musa badamasi :
Na gaida masoyin Annabi muhammadu saw Allah y ninka sutura d kusanci
2026-11-15 12:41:14
0
abdulrazzaq.muhammad4
Abdulrazzaq Mhd Ung Maigashi :
Dan Allah karkaqi shehu BARHAMA.. kaqi masu Bata shi ne. ngd
2026-11-02 17:37:15
0
To see more videos from user @alh.abubakarsdangaske, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About