@bashar_mbj: YADDA JAMAA SUTARU HAR SUKA HAKA GUDANARDA WAAZIN SHE GURUNTUM A SOKOTO

꧁༒☬𝐌𝐁𝐉☬༒꧂
꧁༒☬𝐌𝐁𝐉☬༒꧂
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 02 November 2026 18:55:51 GMT
61687
7233
104
95

Music

Download

Comments

nafiuabubakar672
Nafsat005 :
mutane sunyi yawa shiyasa baiyiba dakuma zafi har suma ake saboda mutane
2026-11-02 20:38:43
36
kaftanking01
Akbar luxury kaftan :
Waton dole afasa karatunnan wllhi ,saboda jama’a sunwuce inda ake tunani,wllhi duk girman masallacinnan zama bazai yiwuba saidai ayi tsaye ,ga Ac da fanka amma zafi yayi yawa kuma gas mutane kowa son yake yaga malan,ALLAHU AKBAR,nima kaina zafi yafitar dani cikin masallacin kafin malan yashigo,Allah kayi mana albarka baki daya 🙏
2026-11-02 22:41:06
11
engineer.mansur.yahuza
mansur yahuza :
kayi bayanin da za'a gane mana
2026-11-02 20:33:00
15
ibrahim24i0
إبراهيم :
Taron masoya annabi❤️allah ka hadamu a aljanna
2026-11-02 22:07:24
7
akabangaoilabj_1
Akabanga chilli oil :
Allah ya qara ma malaman mu lafiya,ya qara musu tsawan rai da Allah,Allah ya qara daga darajan sunnah🤲🤲😥
2026-11-02 21:37:16
6
elmuaz09
El-Muaz :
Nima ina wajen kayi bayani ta yadda za'a fahimta.
2026-11-02 20:47:58
7
comrdsadeeq
Comrdsadeeq :
ai saima yazo kebbi zai tabbar da soyayyar kabawa akansa
2026-11-02 22:34:43
2
mustaphazidane00
mustyabbah :
amma please me dalilin Hana Karatun??
2026-11-02 23:29:29
1
hajiyamaryamkaduna55
MaryamAlhassanKd(new) :
Allah ykr kauna mlm yakuma kara daukaka sunnah
2026-11-02 23:23:39
1
user1551536954609
Hausa boy :
sai yaushe kenan za a yi karatun
2026-11-02 23:35:11
1
abban.mashkur
Abban Mashkur :
dan allah malan yakare wa azo asokoto ko za asakeyin wani gobe kuma inane za ayi
2026-11-03 00:45:47
1
kabeeruharisukabe
Akwai allah :
Haba A I ne
2026-11-02 22:42:29
1
abdarrahmane_9
Abdoul Rahmane Ya'akub.. :
Wane masalaci ne ?
2026-11-02 22:37:39
1
sani.rabiu71
Sani Rabiu :
Sunnah
2026-11-02 22:26:44
1
tayyib0012
Tayyib :
Ya mukaji da murmushi 😁🥰
2026-11-02 22:13:11
0
nbature03
N Bature🥀❤️😘 :
Wallahi inason karatuttuka malam km munanan biye Allah ya qarawa malam lpy d Nisan kwana mai albarka
2026-11-02 20:35:56
6
engraskinging2
Engr A S Kinging :
masha Allah sunnah sak
2026-11-02 21:55:32
2
tambuwal076
Alaramman tiktok :
Ina wurin wllh taron Jama'a yayi yawa ga zafi har suma akeyi sbd yawan mutane, shiyasa aka daga karatun Sai gobe in Allah ya kaimu 😔
2026-11-02 21:59:55
4
esholy
Nana elkhasieem aeesharth :
Allah sarki hala xafi yayi yawa agun
2026-11-02 21:46:28
2
muttakaalfal
muttakaalfala :
wane masallacine dun Allah
2026-11-02 22:25:44
1
bashar_mbj
꧁༒☬𝐌𝐁𝐉☬༒꧂ :
Saboda yawan jamaa har baasamu yin karatuba andaga sai ansake tsara yadda abin zaiyu 💔
2026-11-02 23:17:51
2
arewa.internation92
Arewa International :
Masha Allah please wazan samu yaturamin HD vedion ta WhatsApp
2026-11-02 20:56:28
2
as.ahmad411
A.S Ahmad411 :
Masha Allah
2026-11-02 21:53:51
1
bashirmurtala
Bashir Murtala :
saboda yawan al'umma babu wajan zama
2026-11-02 21:13:16
3
basheersaidu2
Oga Auta :
Ban gane sun Hana ayi karatu ba kuma kace masoyansa kaina ta kulle dan Allah nasamu wani yayimin bayani
2026-11-02 21:23:04
0
To see more videos from user @bashar_mbj, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About