@bako.a.tofa: Ranar da su khalid zasuga abun mamaki hamza yayi kudi abunda basu taba zato ba suna zaune suka ganshi a tv ya Allah 🥹 Amma kafin wannan lokacin hamza se sha wahala bakar wahala har kamashi za ayi a daure to idan hamza beyi kudi ba meye ribar sa ma kuna tunanin hamza ze iya yin kudi nan gaba ?? Bako A Tofa ✍️
Bako A Tofa
Region: NG
Monday 02 November 2026 19:40:10 GMT
Music
Download
Comments
SADEEQ NAVY :
Sunan sa please 🙏
2026-11-03 06:15:18
5
UP MENTOR ARHA :
name of the firm
2026-11-03 20:32:59
2
💖💯 MUJAHEED_MUKTAR...YOLA :
don allah ku fadawa director kar yabata film idan yakubu yayi kudi kawai angama film din muje wani
2026-11-03 07:25:50
15
Umar muhammad yahaya :
Confirm
2026-11-04 15:56:36
0
margyal daura :
tunda nike arayiwata bantaba shi kunchi sai danakalli dare daya dakyar nayi barchi wll
2026-11-03 19:49:44
0
EGIMAMA'A :
My first time i watched this movie I cry 😭
2026-11-03 10:34:01
2
Mufa andamemu wai a wanna scense din akayi ko a gaske ne
2026-11-03 13:41:33
3
Issa Abdoul Kadri Alkassoum :
kawei muna jiran wanan ranar kurum.
2026-11-03 11:09:14
1
abdalziztambari :
Gaskiya na ji dadi sosai
2026-11-03 11:40:16
1
Ibrahim aké 🤴💶🧃📷🏝 P. K. R :
in
2026-11-04 11:33:31
2
Baqeer _Whanka :
Gsky wannan film din yyi kyau sosai tasan bakayi
2026-11-04 21:16:51
0
usman Lawal :
tunubu Apc sak ✌✌
2026-11-04 23:32:09
0
BOUGE.ALLASSAN :
tous nos remerciements
2026-11-03 18:42:13
3
mustafa :
so
2026-11-04 12:45:56
0
huvjc0 :
😭😭😭 Allah sarki
2026-11-03 18:18:50
3
yackson644 :
yayi
2026-11-03 06:49:36
0
Abba Bukar :
next
2026-11-02 22:56:35
1
DAN HAJIYA MG BOOÏÏ :
inch'Allah 👍
2026-11-03 10:34:35
1
Gdklna Suffisamment pour :
221222
2026-11-02 20:59:49
1
mustafaisahpkm :
🥰🥰
2026-11-03 21:42:17
0
bebyshi1 :
Damuwa Tana je madina 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-11-04 12:05:26
0
Ummu Ihsan :
Damuwata azo asai Yugo fura
2026-11-04 16:46:31
0
morata :
Masha Allah
2026-11-03 23:30:44
0
Ano_Backup :
Na Rantse Da Allah Idan nine sukaiwa haka Koda Dagaske ne Babu ni Babu su har mamata din Kuma har Abada
2026-11-03 20:25:59
0
To see more videos from user @bako.a.tofa, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.