@manirfaisal: MATAR KA DA ABOKIN KA #fyp #arewa__tiktok #creatorsearchinsights #relatable #abis_fulani

Manir Faisal Esq
Manir Faisal Esq
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 02 November 2026 22:34:47 GMT
90982
16170
905
2108

Music

Download

Comments

33times2
➳ζ͜͡⸙𓆆𓅃࿐ :
This guy u too wise! Allah ya biya iyayenka da suka baka ilimin addini. Bcuz no matter what you'll become in life, in dai kayi lacking ilimin addini toh rayuwa tayi dama kai kuma kayi haggu, kunyi hannun riga. Allah ya saka ma Manga Automobiles da alkhairi too, for he's religiously smart and intelligent too.
2026-11-03 12:15:36
1
amztex1
𝒁𝒂𝒊𝒏𝒂𝒃 MODEST FASHION☑️ :
Mutane Da Yawa Suna Amfana Dakai Barr Allahumma bariik
2026-11-02 23:19:23
172
abufarheen1
Abu@ Farheen :
Yaya Nah Allah Ya Kara Basira 👌 Gaskiya Daya Ce.
2026-11-02 22:50:42
199
ummihauwa9838
ummihauwa backup🙏🏻🙏🏻 :
Ni Akan haka muka rabu da saurayina in zai zo wajena sai ya taho da aboki abokan suyi ta yabo na shikuma yana Jin dadi. Daganan nace na fasa bazan aureshi
2026-11-03 08:27:25
29
lb_arwahu
LB ARWAHU :
Ita bata wani 'yanci kenan tayi relating da wanda take so ? sai wanda namiji yayi approving. Hausa culture . A woman is human being with equal rights too .
2026-11-03 08:43:31
15
aonephoneexperts
A&S PHONE EXPERTS🛄 :
U are making the video with back camera of 16pro/15pro using flashlight am i right Barr?
2026-11-02 23:33:33
22
abbahcopper
Abbah Copper :
Barr idan Mutum ya Rasa Yadda zaiyi, ya zaiyi ?
2026-11-02 22:41:17
45
mubarakeeytv
Mubarakeey Tv :
Wallahi de ba hankali kam
2026-11-02 23:08:39
31
mahrazahmad
Mahraz Ahmad :
Aini wallahi ban saniba ko sai nayi aure zanyi hankali? danni ko murmushi in naga matata tayiwa wani zan iya rashin lpy saboda bakin ciki wlh
2026-11-02 23:24:35
30
muhammadiliyasadam
Muhammad iliyas (abu ahmad) :
Shidai mutum mai addini yaji dadi wallahi Allah yaimaka albarka barrister mannir
2026-11-03 05:25:42
29
nafeesat281
✨NAFEESAT ✨ :
I swear to god
2026-11-03 06:25:20
1
kabiru_soja
Kabir Abdullahi :
May god bless you brother, tell them the truth
2026-11-03 06:48:53
0
auwalbig1
auwalabubakar2713 :
My brother
2026-11-03 06:46:10
1
originalfaisal
ORIGINAL✅ :
This is my ra ayi wlh
2026-11-03 00:27:38
9
muhdsmart090
Ishaq✌️✌️ :
Wisely saying bro
2026-11-03 06:25:39
1
abubakaranasadamu
Engr sadeeq Abba 🇳🇬 :
They will not understand ai.. Allah ya kyauta
2026-11-03 10:44:48
0
smg2_official
It’s_smg :
Nothing but facts
2026-11-03 08:49:27
2
tailoredbyminah
Tailored by Minah :
Muna godiya Esquire. Saura kannen miji maza
2026-11-03 04:12:09
16
moh_cash_
• 𝕸𝖔𝖍 𝕮𝖆𝖘𝖍 •🤑 :
Kaji maganan ilimi 🙌
2026-11-03 00:12:58
8
jiddatulkhair98
JIDDAT SIGNATURE 🛍️🌸 :
Wanna de halayyar mazan abujane da matansu
2026-11-03 10:19:27
16
yakubu.ismail53
Yakub Alignment🚘 :
Wallahi haka abokaina kullum suna zagina dan bana zuwa gidansu
2026-11-02 23:12:16
27
ibkwanodrivingschool7260
IB KWANO LOGISTICS/DRIVING :
Nifa banida burinda ya wuce naji Mutun yace gobe zan zo Nayi registration a driving school dinku IB KWANO DRIVING SCHOOL DAKE GARIN KANO
2026-11-03 05:54:20
13
yankinta1
S-KINTA🤍 :
Na rantse da Allah barrister kafadi komai Allah yasaka da Alkhairi 🤲🤲🤲
2026-11-02 23:38:22
11
bashir_rini
Shoetext 👞👠 :
Kuyi haquri wayayyu 😂 💔 ba abunda zaku gane anan
2026-11-02 23:31:06
13
chef1214
rabi💃 :
to ai a ganina abun alfaharine idan namiji ya mutu abokinsa ya auri matarsa Dan ya kula mashi da ita da kuma yaransa
2026-11-03 06:48:40
7
To see more videos from user @manirfaisal, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About