We are proud of you our fathers and scholars- we fervently pray that you dwell in Allah’s protection, provision, guidance and mercies. Amin thumma amin Ya Hayyu Ya Qayyum
2026-11-03 17:24:33
0
UK_general_enter_prises :
Allah yakarama annabi daraja.Allah kuma ya kara daukaka malamanmu
2026-11-03 07:59:59
75
Ummu muhammad :
Allah ya tashemu haka baki daya tare da masoyinmu Muhammadurrasulullah🙏
2026-11-03 17:55:23
13
Teemah's treat :
wayyo 🥰
Allah yasa inada rabon auren wani a cikinku🥰
2026-11-03 19:53:56
6
A'isha Abba Ahmad :
Masha Allah alhamdulillah 🥰
Kawai sai naji ina murmushi
Allah ya qara tsareku damu baki daya, Allah yasa mu mutu akan gaskiya Allah yasa a tashemu akan gaskiya ameen
2026-11-03 12:54:16
13
ABBA :
Allah ya kara rufamusu asiri [Heartwarming][Heartwarming]
2026-11-03 16:33:44
0
حفصة ❤️🥰🌹 :
Ka bude saving dan Allah
2026-11-03 18:19:30
2
Oum_aniesa01 :
Ma sha Allah, haka kawai wani irin dadi ya lullube ni, Allah ya qara muku lafiya da imani ya tsawaita mana rayuwarku da imani
2026-11-03 20:20:59
1
Asmaa :
Inajin dadi naga malaman mu na Ahlussunnah,nutsuwa da kamala,Allah ya qara daukaka sunnar Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam