Allah ya kara daukaka ya tsare maku familyn ku da dukkan Sherri
2026-11-07 09:17:10
0
sidien :
matar oga
2026-11-06 14:16:00
0
Jos kwanar shagari :
masha sllah
2026-11-04 05:53:04
0
hauwee :
Ni matar aure ce wallahi ina son wannan familyn
2026-11-07 09:18:41
0
mrs💕yayah :
👏👏👏
2026-11-03 05:51:32
0
Ibrahim747 :
@Ibrahim747:@Ibrahim747:Hajiya, ke abin koyi ce ga mata da matasa. Allah Ya ƙara miki ɗaukaka, albarka a kasuwancinki, Ya yalwata arziki, Ya kuma sa dukkan burinki na alheri su tabbata.
Mace mai hangen nesa, jajircewa da mutunci. Allah Ya ƙara girma da daraja, Hajiya mai Complete Corner.
2026-11-06 16:29:22
0
To see more videos from user @70millionbirthdayparty, please go to the Tikwm
homepage.