@techwithaliyu: 😂 Har yanzu kana ta ihu kana cewa “HELLO! HELLO!” BBKAJI? idan an kira wayarka? 😳📱 Kalli video ɗin ka ga yadda ake kunna wannan feature! 📌 SAVE & SHARE domin wasu su amfana. #TechWithAliyu #ArewaTechExplainer #PhoneTips #SmartphoneTips #HausaTech