Gaskiya, kasancewa mai gaskiya da riฦe halinka wata babbar kyauta ce. Ba dole ne kowa ya so mu ba; abin da ya fi muhimmanci shi ne mu kasance masu gaskiya daga zuciyarmu. Wanda ya san mu da gaske zai iya gane darajarmu. Kada ki sauya halinki don kawai ki faranta wa wasu rai. โค๏ธ๐น
2026-11-08 09:30:49
0
Abdullah Zuhair :
Allah Ubangiji Ya shiryar da ke, Ya buษe zuciyarki ki gane gaskiya, Ya haskaka miki hanyar da ta dace, Ya nisantar da ke daga duk abin da ba shi da alheri a gare ki. Allah Ya ba ki ikon bambance gaskiya da ฦarya, Ya sa ki karษi gaskiya ko da tana da ษaci. Ina roฦon Allah Ya gyara zuciyarki, Ya albarkaci rayuwarki, Ya kuma shiryar da mu baki ษaya zuwa ga tafarki madaidaici. ๐คฒ๐คฒ