wlh ba gaskiya bane ,kowace sadaka kayi indai kayi da niyane Ubangijin Rahama yana amsa
2026-11-03 15:07:37
46
Waleederh👸❤️ :
Sadaka dai maganin masifa Ce kuma jinkiri Alkairi Ne akomai babu wani abu dazai faru lokaci baiba
2026-11-03 15:03:05
11
Zee~star❤️ :
Inda ranka komay kaji Allah ka barmu da imanin mu🤲🏼
2026-11-03 14:45:01
14
RABI U 🇳🇪 Niger :
slm mlm kaiduniyane Allah ya saka da alheri alfarma shugaban halitta
S A W 🥰🥰🥰 mlm naƙaradawowa
dan girman manzan Allah adubamin
sunana rabi U mamata hafsatu
muƙarakin alfarma shugaban halitta S A W 🥰🥰🥰
2026-11-03 11:11:25
10
princess eyshat💔💔🌹🌹 :
Dan girman Allah Dan hasken annabi Muhammad s a w
suna Aisha sunan mahaifiya Hadiza
2026-11-03 12:16:38
6
usmanumaryellow2021usmanumarye :
nadabino fa 🙏🙏
2026-11-03 15:48:39
5
khairat baffah :
sallalahu alaihi wasallim
2026-11-03 12:42:24
10
umarbanje :
Reference
2026-11-04 13:37:18
6
Aisha Haruna608 :
godiya mukey
2026-11-03 11:41:23
5
najmah :
ikon Allah
2026-11-05 11:46:26
2
Maman sani :
Asslmu alkum uncle abdul ina fatan kana cikin koshin lafiya, Allah kara lapiya da nisan kwana.muna alfahari da kai,kana yi muna jin dadi kuma muna godiya. uncle dan Allah , inason inci arziki annabi mahmadu saw, sunana Maman sani mahaifiya indo
2026-11-03 12:38:32
5
illa yr :
s a w
2026-11-03 11:12:16
5
aliyu :
Masha allah
2026-11-03 11:45:10
5
mubarakmuhammadha5 :
S A W 🥰
2026-11-03 15:34:43
5
mom Ramadan :
jama'a munayiwa annabi salati fa
2026-11-03 14:52:18
10
ummilham :
ba sadakan da yakai na ruwa lada malam.
2026-11-04 07:08:14
8
user2253030167857 :
MLM don Allah inason katemakeni inawanihali Hali Suna Fatima sun mama Aisha
2026-11-03 14:24:39
5
TURARAN WUTA BY MARYAM😍 :
@TURARAN WUTA BY MARYAM😍: Allah yasa inada rabo akusa adubani Maryam mahaifiya rukayya
2026-11-03 12:33:22
5
685582 :
daw
2026-11-05 09:33:21
2
kabiru lawal :
saw
2026-11-04 14:47:54
2
AA sadiq pos global & buss' en :
next
2026-11-04 18:55:38
4
To see more videos from user @mal_uncle_abdul_kano, please go to the Tikwm
homepage.