@allugawey: Yan Kasuwa Mu Farka

Abduljalil Babangida Abbas
Abduljalil Babangida Abbas
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 03 November 2026 11:05:10 GMT
4221
517
50
35

Music

Download

Comments

munir_habib
BILKISU CURTAINS AND CARPET V. :
Wlh Abnd y dace ayi mana knn Ah karfafa mana gates gates 🚪dinmu na ksw ah saka mana security light 💡 ah gyara mana Hanyoyim muu na ksw ❤️
2026-11-03 18:24:18
1
abou_beelal
Abou_beelal :
duk karya mace mutumin da aka ba 20000 din basu wuce mutum 100 ba amma sukayi karya wai mutum 400 suka ba, idan har yadda suka ce din mane to 8m kenan ina Sauran 92m din mi akayi da ita, muna kira ga Yan kasuwa dasu farka wlh shuwagabannin kasuwar katsina suna kkr jefa kasuwancin katsina cikin masifa wlh sai mun dage.
2026-11-03 12:12:20
1
hajjah.rumah.fashi
hajjah rumah fashion designer :
Dan Allah speaker din ka nawa ka Siya Kuma Dan Allah a ina ake saidawa a kt
2026-11-03 17:10:32
1
ahmedlawallada
Ahmed Lada :
ya shehi😁
2026-11-03 15:24:27
0
greenteakt1
GREEN TEA ☕ KT 1T :
gaskiya ne
2026-11-03 23:04:40
0
ibrahimtijjani7
Ibrahim maileda & Brothers :
wannan tunatarwa ce Allah ya saka da Alkhairi
2026-11-03 13:49:55
1
ibrahimlawal11849
Ibrahim Lawal :
malam kandai subada sai mun amsa
2026-11-04 05:16:12
0
user7243881175694n
GIDAN ALPHA STORE KT :
godiya nike
2026-11-04 04:07:38
0
muhammad_s_ida
Muhammad sani ida :
of course ubangiji naa Allah madaukakin Sarki yemana za6in alkhairi albarkachin yh hayyu yh qayyum
2026-11-04 07:24:41
0
bmusard
Bmusard :
abin nan akwai ban haushi wlh kana dan kasuwa wai an bka 20k kana murna to zauna gari banza ko 1k kabashi dan yayi hauka baida laifi
2026-11-03 13:44:34
1
karmanje
karmanje :
Allah ya bada lada Dr.
2026-11-03 22:06:02
0
daddytijjani
Daddy Tijjani :
gaskiyane malam
2026-11-03 20:24:04
0
abdulmalik.aliyu585
Abdulmalik Aliyu :
ameen ya malam
2026-11-03 20:58:51
0
hamxaabdullahisul
HamxaAbdullahi$ullubawa :
Allah ya saka da Alkhaeree
2026-11-03 22:16:23
0
mustydodo20
Mustydodo :
Malam….,,,,!
2026-11-03 16:39:22
0
dawisucurtainsandcarpets
dawisucurtainsandcarpets :
Gsky ne
2026-11-03 19:27:58
0
abbasabubakar98
AbbasAbubakarKT :
👌👌👌 wlh kuwa
2026-11-03 11:19:17
0
user7243881175694n
GIDAN ALPHA STORE KT :
gaskia ne wlh Atikulated zamuyi inshallah
2026-11-04 04:07:30
0
aafarinyaro
AAFARINYARO :
wlh gaskiyane
2026-11-03 15:35:24
0
abubakarsani20200
Abubakarsani :
4+4 tinubu
2026-11-03 13:39:47
0
d_young_khaleefah
d_young_khaleefah :
الشيخ عبد الجليل 🥰 أيام ….. كيف الحال
2026-11-04 10:43:16
0
ibmtextile
IBMTEXTILE :
Allah ya kyauta Allah kuma yayi mana zabi na Alkairi Amin
2026-11-04 09:32:22
0
bameyisaialla
𝚒𝚜𝚊 𝙰𝚋𝚋𝚊𝚑 :
𝚠𝚕𝚕𝚑 𝚔𝚘 𝙰𝚕𝚕𝚊𝚑 𝚍𝚎 𝚢𝚊 𝚛𝚊𝚋𝚊𝚖𝚞 𝚍𝚊 𝚖𝚒 𝚢𝚊𝚐𝚞𝚗 𝚜𝚑𝚒𝚠𝚊𝚐𝚎𝚋𝚊𝚗𝚗𝚒
2026-11-03 15:50:46
0
a.a.y16
a.a.y16 :
Wannan gsky ne malan
2026-11-03 14:39:38
0
abubakarsalisu234
Ab___square :
Allah yakara lpy
2026-11-03 11:26:00
0
To see more videos from user @allugawey, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About