@yakubumohammed_: Duk da basa gidan Hadi fada da kishi bai kare ba tsakanin Balaraba da Zubaida. Na'imatu kuma bata ji gargadin da Maina yayi mata ba... Duk a na yau YAU NE EPISODE 4! ALLURA CIKIN RUWA SEASON 6 EPISODE 4 zai fito yau insha Allah Da sunan Allah mai rahma mai jin kai Allura Cikin Ruwa Season 6 Episode 4 zai zo muku yau Talata 3rd November a YouTube channel mai suna Yakubu Mohammed 2effect Tv da karfe takwas na dare 8pm. Sai kuma karfe 9:30 na dare a Mahanga Tv @mahanga_tv #alluracikinruwa #fyppppppppppppppppppppppp #kannywoodcelebrities #hausatiktok #shirutarabakadakowalafiya