Daga kira na tashi a bacci calabar kaina ya baje wai ya kikayi kamar sabuwar Aljana😩🥹😂😂
2026-11-03 14:25:37
6
_amnasinterbiz_ :
Confirm 🤣😂🤣
2026-11-04 20:22:50
1
Sa’a🌹👑 :
Irin guts din da siblings suke dashi yana bani mamaki wallahi😂😂😂 na you say the cloth fine and you come say i should dash you the cloth. So me I’m not supposed to be wearing fine clothes Abi?😂😂
2026-11-04 05:53:02
6
Sweet cravings :
Wllh ranan na saka rigan sis Dina Sey ta Kira ni video call gashi Ina cikin mutane wai Innalillahi Riga ta kika saka 😂💔
2026-11-03 12:24:00
4
Kulthum Grand Interiors :
Asha😂💔
2026-11-04 12:52:11
1
𝔰𝔲𝔪♡ ☆♡🦋 :
I went to my sisters house har nakai gate din estate din su takirani Wai na Dan tsaya taban abu tana isowa Wai na bude jakata kar namata Yar hali😭😭😭 and unfortunately tana budewa taga na dau Abu kuwa😭😭😭😂 yaa tabbata dai nayi satan😂😂😂
2026-11-04 10:15:56
1
MMG⭕️ :
Me and mymum all the time😭😭
2026-11-03 20:39:18
1
Still HER🥀🥀 :
Us cerimin kayana 😂
2026-11-03 19:11:19
1
relish Aesthetics :
My sister on this,rigan nan fa,yayi kyau Dan bani 😂😂
2026-11-04 04:29:21
1
Snacksdaily :
Akwai shawarma kullum a kano
2026-11-04 22:59:59
0
Khadiva :
They just be talking anyhow
2026-11-03 22:40:18
0
yummy_junction_kn :
kuzo kusayi abin da nake siyarwa
2026-11-03 22:48:58
0
scents_by_iman ꧁༺𝓚༻꧂ :
Na dawo daga schl Na sha hijabi Yarinyar nan ta daukar min luxury abaya ta tafi schl ta dawo mukayi ki cibis xan fita wallahi tunda ganan Na fara cire mata mayafi 🤣🤣💔kafin ta karasa palour Na cire abayata yo hauka ake ko Ni bana sata sai fita ta kai fita wai tasa take schl
2026-11-05 05:47:09
1
khadijatou💋 :
Koh lokaci zasu fara kashe kashe Abu,taho dauki naki ko a rabe 😞
2026-11-04 10:10:08
1
maria.ng_ :
Ke Mariya naga keyi haske😂halan mi kika shahwawa😂
2026-11-03 21:29:09
1
Samirah_Miss :
I just finished telling my brother his nose looks like a pregnant woman on a video call.
2026-11-03 21:03:46
1
Amra :
ko muyita yake baki kamar gonar auduga bama ace ki kira mama😂💔
2026-11-03 20:16:18
1
Thegetsotable :
😂😂😂😂😂😂😂
2026-11-03 22:32:08
1
cozy's Halal Edibles :
😂😂😂😂😂
2026-11-03 12:52:22
1
zeebaby018 :
😂😂😂
2026-11-03 12:15:19
2
Marubuciya Mai_Dambu_ :
😂😂😂
2026-11-03 15:09:41
1
To see more videos from user @chefzarah_, please go to the Tikwm
homepage.