Hanyar magance wannan matsala== Record kullum ka ringa taking record na transaction s. 100k transaction two times at the same time, idan kana Record zaka samu saukin gane machuchi.Sannan kuma wannan vedio baida amfani kwata kwata
2026-11-03 23:42:43
3
Musa Yau :
dan Allah kudinirenwanna video sabudawanishikumayasamudamr cutar mutane kumakimakasamukamashu don allahmureka yadaallakaire
2026-11-04 16:00:26
2
Nass sls :
Mu yan POS munyi tir da wannan videon
2026-11-05 16:06:42
7
MUSTAPHA :
Wnn tunaninkune hkan Amma yanzu duniya tacigaba Alaji
2026-11-04 11:57:40
8
Boss_Mshelia.D.i.S :
Wow thank you for this big lesson
2026-11-04 17:12:06
3
🦅 LEGEND 🦅 :
Cashout
2026-11-04 12:22:06
3
D/alhaji :
nadau darasi wallahi
2026-11-04 09:09:48
4
Salman :
tabbas na karu, Allah ya kara tsaremu
2026-11-04 13:26:31
4
ABDUL M SHARAI :
ilimi ga me hankali
2026-11-04 11:55:30
3
CEO ALHERINE :
alhamdulillah mungode sosai 💯
2026-11-04 14:22:27
4
unique0652 :
Allah tsaremu Amiin
2026-11-04 09:39:09
3
I.B.W.CAPS 💫 :
naga pin din
2026-11-04 12:29:02
4
mushafs :
Kai Kai Kai!!!!!
2026-11-05 19:14:58
1
RAKUMI🫅 :
Ai dole cikin biyu ko Insufficient Fund ko kuma Incorrect Pin📌.
Ba kowa ake iya cuta ba a rayuwar nan.
2026-11-04 10:07:50
7
Ab umar :
Record book,da kuma history hakan bazaiyuba😎
2026-11-05 12:23:22
1
Hafizu Yau muhammad :
good
2026-11-04 13:51:02
1
SyllarLk :
Muna godiya sosai rakumi
2026-11-04 13:45:25
2
Dr.jabir alasan :
hm saidai mu munada hankali
2026-11-03 22:20:44
4
modestvibes06 :
ina saida aya mai sugar
2026-11-05 01:41:11
1
MUBARAK MUSA KORE :
allah yatsaremu
2026-11-04 20:44:22
2
To see more videos from user @itzelshaq, please go to the Tikwm
homepage.