@duniyarwasanni: Tambaya ga masoya Ronaldo #greenscreen #foryoupage #barcelona #championsleague #trending

Duniyar Wasanni
Duniyar Wasanni
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 03 November 2026 14:12:04 GMT
12748
1344
58
5

Music

Download

Comments

mohd.anas24
Moh'd Anas :
Wadannan mutanenfa duk abinda zaka fada akan ronaldo inhar ba yabonshi zakayi to hassadace haka suke dauka. Nidai tambaya anan shine; 1. Ballon di'or ta dawo da credibility dinta ne ko ya akai? 2. maganar conquering da kacewa yayi, a both league din daya bugamasu kwallo shin shine main man a tarihin club din? So wadannan tambayoyin nakasa samun amsarsu. POV= Indai zaku cigaba da disrespect messi sannan baku girmama GREATNESS nashi to muma munyita mocking din ronaldo musamman shida keda abubuwan da za'a iya gorantamashi fiye da messi. Duniyar wasanni a cikagaba da tabomana ronaldo mukuma muna sharhi👍🙏
2026-11-03 19:47:16
2
abdullahi.nafiu06
Abdullahi Nafiu :
gaskiya 👍
2026-11-03 14:25:40
1
usman61048
usman amanar barca⚡️ :
gaskiyane
2026-11-03 14:25:24
1
nassamouibrahim60
nassamou Ibrahim :
ah dan adawa
2026-11-03 20:46:07
0
danjumadanlami2
nasa :
cr7
2026-11-03 22:48:28
0
ahmadmusa384
ahmadmusa384 :
kai komai cronaldo
2026-11-03 14:48:25
0
danjumadanlami2
nasa :
hhhhhhhh
2026-11-03 22:46:52
0
mr_legend_migthy
mr_legend_migthy :
Wlh na daina following Dinka
2026-11-03 14:24:29
4
user9767429178193hh
123 :
kaidan adawane
2026-11-03 23:16:47
0
beebash21
bee Bash :
Eric kwallo 15 yataba ci a rayuwar sa.kuma kasarsa bata taba kiransa yabuga mata waaaba..dan haka baikai yayi magana akan Ronaldo ba
2026-11-03 15:29:25
0
mamus__boy
Abubakar Mustpaha Gubio :
Toh yanzu kai, wani fans din Ronaldo neh yayi zagi ai martani aka miyar masa da Kuma abubuwan da yayi bayan barin real madrid kawai dan abu yayi trending shine akayi zagi😏
2026-11-03 16:15:01
0
ahamad66944428
AHAMAD UMAR 6644 :
dan allah kabar Ronaldo yahuta kaji
2026-11-03 23:13:52
0
aliosaidi
Alio Saidi :
dakai dachi allha ya tune moukou
2026-11-03 14:25:02
1
To see more videos from user @duniyarwasanni, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About