@avdoolmaje: Malam Dikko yace ƙaramar hukumar Ƙafur, ta nuna mani nazo gida ban san wane irin nishadi zanyi ba. Gaskiya Ƙafur kun tabbatar da kuna da hujjar yin APC. #Radda2027 #Tinubu2027 #BuildingYourFuture #malamabdulmaje #KatsinaDecides
ubangiji allah ya tarwatsa APC da mabiyanta dan matsayin an'nbi S A W
2026-11-03 20:06:52
1
honourable chairman :
sai dikko
2026-11-03 16:37:58
6
official_cup.2026 :
Wani abun ma se kazo musawa me girma gwamna zakaga kara in sha Allah 💃💃💃
2026-11-03 17:36:37
2
Abu sabe travel & Tour :
NDLEA na aiki kuwa ktn?
2026-11-03 20:46:02
1
Young Alhaji Phone & Access :
Allah ya jarabemu da Dakikin gwamna mudai kam 🥺🥺
2026-11-03 17:57:54
4
Bachirou Moussa Bachirou Mouss :
soubahamilihi soubahamilihi soubahamilihi
2026-11-03 20:09:13
1
AuWaL MagE :
allah yarabamuda sherin azzalimin najeriya
2026-11-03 17:28:41
2
adamu sulaiman dan dada :
Allah yacanza manaku ya wulakanta manaku
2026-11-03 20:01:53
1
The Digital Entrepreneur☆ :
Allah yasakamana yasaukeku cikin gaggawa😢
2026-11-03 16:48:54
4
Haedar :
Shaye shaye masifa ne, Allah ka rabamu da duk wata barna
2026-11-03 20:37:06
1
Brodanzeeprime :
wanda yafito gaban duniya yana rawa menene sunansa
2026-11-03 16:53:07
2
Nura idris (chawai) :
Neman halak da wuya😂
2026-11-03 18:47:11
1
Yusha'uRabi'u yarnabayye 66 :
Falle biyu ce Insha Dikko Umar Radda Alkhairi ne
2026-11-03 19:57:51
1
nazir abdullahi me wake :
allah kana ganin halin da muke ciki a cikin wannan qasa, allah ka sakawa talakawa allah ka rusa wannan gwamnati kamaye mana wata da mapi alkhaeri allahumma ameen 😢😢😢
2026-11-03 17:57:31
1
To see more videos from user @avdoolmaje, please go to the Tikwm
homepage.