Wllh f haka zakiji ana cewa kar ku dawo yanxu 😭😭😭Allah ya gyara mana ƙasar Mu yi hayyu Y qayyum 😭🤲
2026-11-03 22:02:58
14
Hamisu Abdullah :
allah sarki sai tace toshikenan allah ya tsare er uwa allah yabako abinda kukenema allah yamay doku gida lfy 🙏
2026-11-03 20:00:14
15
zee indabawa :
Ni Dana ne yake cewa dan Allah anty Ummi karki Ringa fitowa kar,akamaki🥹🥹🥹Sai nace to boy 🥺
2026-11-04 16:05:43
13
كاميلو ساليسو :
2026-11-04 05:36:31
9
Hajajou 🇸🇦✈️🇳🇪🫶❣️ :
bawan Allah yace karkizo bayanzu ba🥹💔 Nigeria 🇳🇬 badadi Allah yasa mudace 🤲🏾
2026-11-04 14:21:34
8
zanaidu BOY :
s.a.w s.a.w
2026-11-03 19:12:27
18
isah AES🇳🇪🇲🇱🇧🇫tv :
shiyasan abinda yagani kajibawan Allah abin tausayi 😭
2026-11-04 06:48:57
8
A M D D D k :
Allah yakaimou gida iyayen mou lafiya
2026-11-04 05:10:22
5
allah ne gatana :
wllh nima kullum idan akace nabari sainan gaba abinda nakecewa kenan kullum zazzabi kedamu na amma bakomai allah yana tare damu allah ya mana arzikin komawa gida lafiya