@ismaila_gwammaja:

LABARAN DUNIYA
LABARAN DUNIYA
Open In TikTok:
Region: AE
Tuesday 03 November 2026 16:36:44 GMT
245930
13525
170
1279

Music

Download

Comments

hussainamahmud41
Hussaina Mahmud gwagwa :
baba kaji tsoron Allah kabari a hukuntashi wadanda ya zalintafa ya za'ayi da su mucire San zuciya don kasar mu tagyaro
2026-11-03 18:12:34
35
limanchi6
Abban heedayah :
Wnn Mutumi Bashi da gsky wlh
2026-11-04 06:36:26
12
amina.muhammad8966
Amina Muhammad :
baba Dan girman Allah kahakura dashi Allah yabaka masu albarka
2026-11-03 17:56:53
9
jammynice
jammyNice :
komai Zai Iya faruwa is possible Yaron Yana ciki Zai Iya faruwa Kuma ansakashi ne dole ya Fadi haka sabida lamarin Nigeria ya wuce tunani
2026-11-05 13:07:15
6
nafiuiliyasu93
NAFIU DAN NIGERIA :
up hausawa zalla
2026-11-03 18:18:19
12
been.hassan22
Been Hassan :
ya Allah ka tsare mana Imaninmu 🙏🙏🙏
2026-11-22 01:16:02
1
murjanatu.t
Mm Haneef :
Allah yarabamu da mumunar kaddara Allah Allah wannan karamin yaro yashiga cikin wannan masifa amma baba kayi hakuri da wannan dan Allah yabaka wanda yafishi
2026-11-03 18:21:28
1
aliyu.yushau83
Aliyu Yushau :
hakasu boye laifin yayansu
2026-11-04 08:19:46
6
mustaphabulama02
mustaphabulama02 :
Tun yaushe aka gama da shi.
2026-11-05 07:00:24
7
aisha.habibu47
Aisha Habibu :
Allah yaimana tsari yakuma shiryamana
2026-11-19 06:25:07
1
yunusawasco
wweèe :
to wane adalci yakenema ga irin wannan Yaron ko yana nufin haryanzu dansa mai gaskiyane
2026-11-03 18:15:20
3
fridaygwatiyap
fridaygwatiyap :
baba in kana da gaskiya donme yan sanda sunce kazo masu da yaron ka sai kaki ka Kuma cema yaron ka ya gudu.
2026-11-04 20:30:18
2
kabirou928
kabirou928aboubacar :
shifaharyanzuyanaganindansamaygaskiyane tokuhakasuke basuhitayandangnsu
2026-11-03 19:11:57
2
umarmaiturare1
Maiturare 001 :
wallahi mutanen basa son afadi laifin yaran.kuma inde hakane kowa Sai yaji ajikin sa
2026-11-04 09:27:32
2
.tiny.sunnah
✨ Tiny sunnah :
aa Baba a Dai duba
2026-11-04 14:41:31
1
abk1062
Abk :
meya kaishi gidan yarin
2026-11-04 06:24:37
1
mustygy4
Mustygy :
his father should be arrested
2026-11-06 08:26:42
1
kajiji6250
Muhammad sani kajiji :
Allah yakara tonamuku asiri
2026-11-05 06:54:06
1
umarahmad9599
umar Ahmad :
Allah mungode ma daka bamu iyaye nagari
2026-11-03 22:52:36
8
tukurturaki
tukurturaki :
Allah yabaiyana gaskiya
2026-11-04 07:02:05
1
habibuisah09066
HABIBU ISAH :
to
2026-11-03 17:56:46
1
user1250270903324
[email protected] :
Allah ubangiji yasa mudace
2026-11-06 17:11:26
0
malammutari916
Malam Mutation :
hasbunallahu waniimalwakil lahaula walakuwata
2026-11-09 19:36:25
0
surajc12a
SURAJ👑01 :
Allah yasa mufi Karfin zuciyarmu
2026-11-06 21:16:23
0
fulfulde7
Jamo :
Allah kakawo sauki
2026-11-03 18:47:15
0
To see more videos from user @ismaila_gwammaja, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About