Yanzu fa comment section kowa zaice halayenshi ne😂😂😂
2026-11-04 19:21:00
43
queenleemah 💞 :
wlh koni haka nake shiyasa bana zuwa gun sha'ani
2026-11-05 07:46:26
25
twnis two ♥️💯😍 :
nikam watarana har kuka nakeyi Kuma Babu abinda akamin
2026-11-05 23:41:38
15
Ameer AK :
gaskiya yau naji halaye na
2026-11-08 20:29:28
7
mudan bt 1 :
wlh hakane saidai ka manta a abu 1 Muna da saurin yarda da mutane irin halaye nane sosai kafada👍👍 Amma abunda yake burgeni matata tafuskance ni sosai da yarana bana son magana
2026-11-03 20:09:34
25
𝐎𝐆𝐀 𝐁𝐀𝐒𝐇 :
introvert dai
2026-11-11 18:55:59
0
sam an :
i am karma🥷💀
2026-11-11 13:22:28
0
hamza Bello Ahmad :
wallahi haka nake ne ma
2026-11-04 23:07:14
10
ABBA BABBAN :
gaskiyane wannan
😅😆😂🤣
2026-11-13 01:58:56
1
fateemerh❤️🕊️ :
wllh sak halina
2026-11-10 23:56:51
2
adams 🇳🇪 :
wlh abokina wannan halaiyai duk inada ita yazu agidan mu bana iya shiga gidan mu a lokaci da mutanan gidan mu suki pal ke karpe 10h30 mutanan gidan mu xuke barce nikuma se karpe 12h30 nakishiga gida wlh br[Innocent][Innocent]
2026-11-09 15:01:45
2
keedo fans Niger🔐 :
nifa habaday wannan Dani kake malam
2026-11-04 20:13:53
2
lawali umar 002 :
Nimahaka nike
2026-11-11 21:36:48
2
Wali waka Hassan2288 :
11111111111q222222222
2026-11-12 22:15:43
1
Usee dan baba :
Ashe dai nima anvibat ne
2026-11-04 14:34:23
11
🦋Niesful ✨ hayaty 🦋 :
wllh hakane kamar nice kakefadar halaiyata
2026-11-11 22:00:31
1
TGTSH.13B@ :
allah kabamu abubuwanyi koda na banzane
2026-11-04 15:14:38
6
M@hmvd :
Bawani ambivert fah
2026-11-05 08:10:52
5
Yusuf Ahmad Muhammad :
menene ambivat
2026-11-11 23:59:32
1
Abubakarbunjima56 :
nikuma intorobadne
2026-11-05 10:33:48
2
linikmamane877 :
kaka ankayi sani halayena
2026-11-05 10:37:15
2
yes Boy :
ya kana magana akan rayuwana fa kwanaki ana magana akan introvert sainaji kamar rayuwatace Amma daga karshen zancen taban banta da rayuwata amma yanzu bayanin ka 💯 percent kaina nake gani
2026-11-09 22:25:57
2
luken :
kamar malamin duba ya dubani
wllh hakanake 😎
2026-11-10 20:59:50
2
El pharouck :
nidai gaskiya ba haka nake ba
2026-11-09 14:43:54
2
zainab hussaini :
wlh haka Nike kamar malamin duba wani lokacin harma tunanin Nike ko Banda lpy ne
2026-11-10 23:32:06
2
To see more videos from user @mentor3024, please go to the Tikwm
homepage.