*Qul lil-mu'mineena yaghuddoo min absarihim wa yahfazoo furoojahum; dhalika azka lahum. InnAllaha khabeerum bima yasna'oon*! Ka hada da wannan ayar inkgama waccen din
2026-11-04 07:11:54
25
Mainasarah_couture :
Akwai saidai kar ayi dinkin idai sai nayi haka😂😂😂😂
2026-11-04 01:31:05
5
Aduni :
gaskiya kun Fara zarewa wato ta tsaya ku sama a jikinta harda Jan Aya Kai Allah SA mu dace kuma duk Wanda yaga ya dace Allah SA ayiwa iyalinku da yaranku Mata
2026-11-04 06:56:05
7
AMA Salmarh collection :
kuma adaure anema sani gurin malamai halaccin saka musu kayan ya halassta ko bai halastaba
2026-11-04 09:47:12
1
gwanee fashion gallery :
Nidai daman free dresses nakeyi nahuta
2026-11-04 07:41:20
0
Faluwa_Tumba :
I love this
2026-11-04 08:00:29
0
_TyPeCeE_ :
ynxu fisabilillahi wannan kayan kake kawa aya ??
2026-11-04 09:15:34
1
💗Mrs sadauki 💗 :
Inna neman saurayi mai kudi
2026-11-03 22:01:10
9
DRESS WELL KITCHEN &MORES🙂😍 :
Bafa zamuzo asa mana bh 😂😅shine
2026-11-04 05:45:03
8
Luseee :
Toh ai shikenan
2026-11-04 04:45:43
1
coolthum :
Hmmm allah y kyauta
2026-11-03 23:29:07
3
fidy abbas🥰 :
dan allah brother wanigari kakene🙏
2026-11-03 22:39:07
2
Baby hajjoo🥰 :
Dan Allah nawa ka dinka rigar Nan so
2026-11-04 01:22:43
1
mamancydoro1 :
Wlh hakane
2026-11-03 22:44:03
2
officialparuqmodel :
Nice work
2026-11-04 00:33:57
1
Yasmeen's collection𓆩TCG𓆪 :
hmmm
2026-11-03 21:51:32
2
Baby hajjoo🥰 :
Ya mun kyau so nakeyi
2026-11-04 01:23:05
1
Maryam'skitchenCake&Smallchops :
Tabdijam,Allah duk lalacewar zamani ka barmu naka
2026-11-03 21:16:54
14
@Rumainaglamour :
Hmmm
2026-11-03 22:18:47
2
KHADYBAKER BEAUTY & LUXURY :
ya Allah ka shiryemu kabarmu akan tafarki madaidaici
2026-11-04 06:02:47
1
abba Muhammed maiduguri :
zakayi bayani gobe insha allahu
2026-11-04 04:05:41
1
Momtwins👭 :
Ikon Allah 🥺
2026-11-03 23:59:15
1
BN Harees :
Anya ba tela zan koma ba 🤔
2026-11-04 02:44:50
1
💕Boddon Manga💖 :
Kuma dan Allah iyayensu sunagani?
2026-11-04 10:11:42
0
To see more videos from user @adamxfashion, please go to the Tikwm
homepage.