@eim_mansur: ZIYARA Shugaba Sheikh Abdullahi Bala Lau, Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe da tawagar su, sun kaima Prof Mansur Sokoto, mni ziyarar abokantaka da kuma taya shi murnar samun sarautar DANMASANIN SOKOTO. Allah ya saka musu da alkhairi. Allah yabar zumunci. ✍️ @eim_mansur

Mustapha Mansur Ibrahim
Mustapha Mansur Ibrahim
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 03 November 2026 19:34:43 GMT
41167
7977
190
134

Music

Download

Comments

81482833mmk
Muhammad ♻️ Ⓜ️Ⓜ️k :
SUNNAH SAK [Red heart][Red heart][Red heart]
2026-11-04 10:06:44
0
muhdfahert639
Fahat M 2424 :
Malam mu abun alfaharin mu [Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming]
2026-11-04 09:49:38
0
asmatincense
Asmat incense :
malaman mu Allah yatsare manaaku
2026-11-04 04:50:28
14
kyari0097
Muhammad :
sunnah forward ever backward never abadan
2026-11-04 06:42:49
0
aishaibrahimzub61
Aisha Ibrahim Zubair :
am obsessed 😊☺️jazakallahu bil jannah shaykhana 🤩
2026-11-03 22:31:24
0
tungangiwa
Abdulrahim :
wai wayanan ne wakilan musulmi
2026-11-04 09:02:00
1
yushaumusajb
Yusha,u Musa JB :
Masha Allah good relationship 😊
2026-11-03 22:20:01
1
www.shop1.com0
shop 1 :
how market?
2026-11-04 09:30:01
0
ftj3209
اُمُّ حُفَّاظ(اِن شَاءَ االله) :
Namu ba irin na wasu bane,🤩🤩🤩
2026-11-04 07:43:09
6
bintasani_
Bintasanibkr :
muna maku fatan alkhairi Allah ya hadamu a aljanna
2026-11-04 07:30:51
2
maiisarauta
Maiisarauta :
Ya Ubangiji ka shaida Ina son wannan Bayin naka domin ka ❤
2026-11-04 02:25:10
12
apreach1
user3396430905868 :
Allah uban giji ya amshi rayuwar mu muna masu bin sunnah manxon Allah s.a.w.
2026-11-04 07:01:00
2
sakina_vendibles
Sakina Vendibles :
Masha Allah
2026-11-04 09:10:59
2
abdullrahmanyaha7
Abdullrahman motos :
wlh rayiwa yayi albarka
2026-11-04 00:00:27
9
jamilaibrahim322
Jamila Ibrahim :
Gaskiya prof Mansur Sokoto mutumin kirki ne gaskiya ya ga karan Malaman Sunnah Masha Allah
2026-11-04 07:48:48
3
shopvibesk
shopvibe :
Mallamanmu Allah kara kare mana ku
2026-11-04 07:33:56
4
user2105562275318
عبد الرحمن إبراهيم مروا :
malaman ahlusunnah sunada banshaawa
2026-11-04 00:27:01
2
uabdoul419
uabdool :
Idan Ana maganar manya toh Kaga manya anan
2026-11-04 05:15:17
4
zakariyau.a.sallame
Zakariya'u .A. salame🌟🌙☠️ :
zakokin Sunnah a birnin shehu
2026-11-03 22:18:57
7
zakarinho61
Zakarinho :
ALHAMDULILLAH 😂❤️
2026-11-04 00:46:55
1
sningi1
Adamu Suleiman Adamu :
Ya Allah ka kirani madina
2026-11-04 07:34:29
1
zakarileko
(anmou Canada)🇨🇦 :
dakaroun Sounnah 💪
2026-11-03 21:22:27
3
shamsudden044
𝙎𝙃𝘼𝙈𝙎𝙐𝘿𝘿𝙀𝙉 🇳🇬✅ :
Allah ya tsareku gaba da baya ya kara daukaka sunnah,Amma dan Allah ku daina saka mana malamai a mota daya dan kasar nan babu tabbas Allah ya kyauta.
2026-11-04 04:28:12
2
user7840386736508
papa :
Macha allah
2026-11-03 22:28:23
1
biba42664
biba :
kai Masha Allah, akwai daɗi ganin masu ilimin addini wallahi
2026-11-03 20:27:36
3
To see more videos from user @eim_mansur, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About