Mutumin kirki dashi wallahi, Allah ya rufa mishi asiri duniya da lahira🤲
2026-11-05 12:33:03
145
Bashar Usman Bala Kangiwa :
🥰:Ina cikin napep kawai dreban da nake ciki y zagi wani dan’uwansa Mai napep shima wancan y rama me napep dina y sake zaginsa kawai wancan yace “dallacan ware da wani mummunan passenger ka” Nace toni mene laipi nah?🤔
2026-11-06 13:18:08
79
Yusuf Na Inna :
yabani tausayi wallahi
2026-11-04 16:54:58
47
❤️🩹Ѕυℓєιмαη || ياشعو❤️🩹 :
Ayi Haquri Amma Wannan Yasaba Addini Abokina Amma Content Din Akwai Nishadi 🙏😅
2026-11-04 16:27:32
85
Rabiu 🇳🇪🇳🇬🫡🙏🤲 :
atayamu salatin manzon Allah
2026-11-09 14:29:20
10
Muh'd Asheer Bin Outhman :
Gaskiya Kaimin
Wannan Rainin Saina Dakeka
2026-11-04 09:53:36
29
abdulmaliktameem :
Duk abunda kunne zai ji,
Duk abunda zuciya za ta tsarta ko tsammanta,
Da Duk abunda hankalin mai hankali zai hakaito na girma da qimar manzon Allah awajen Allah, to "ANNABINMU YA WUCE HAKAN"
Wanda duk ya yiwa Annabi Alaihissalam salati ranar Juma’a ba mala’ika bane yake sanar daShi ba, da kunnensa yake ji Alaihissalam.
ALLAH KA YI SALATI DA TASLIMI GA MANZON ALLAH.
2026-11-06 15:03:52
14
jakadiyar dutsin mari :
don Allah yaza,ayi nayiwa wanan bawan Allah kyauta
2026-11-06 18:33:31
7
BAD_GUY🐐✅ :
Gani a lahira Ku kuna Ina
2026-11-04 18:54:46
21
Sadakatul jariyah :
Yabakka ga Allah
2026-11-11 19:41:57
0
Amination3929 :
Haba gaisuwar ma
2026-11-09 19:13:03
0
muzammil maifada :
ikon Allah
2026-11-08 15:14:40
0
lbraheemfateemah :
sorry 😜
2026-11-07 17:10:40
0
Fatma Harouna :
hhh
2026-11-07 22:37:53
0
Yasmin & Co Eatery :
2026-11-06 20:14:43
0
MOVIES 🎥 AND LYRICS BY ENARH :
2026-11-07 14:42:39
0
فردوس محمد :
2026-11-05 21:37:03
0
Al-amin-Usman-Mainasara :
tofa
2026-11-06 01:39:34
0
maman mu allim :
ayya
2026-11-06 19:21:38
1
sadam :
innallaha ma assabirin😂😂😅
2026-11-10 19:36:51
0
mustafha adalchi :
😁😁😁😂ok
2026-11-08 09:11:57
0
zee boy kano city :
tofa😅🤣
2026-11-08 10:27:56
0
Ibrahim Diallo :
Eeeee😂😂
2026-11-07 21:52:47
1
Sufee Umar :
gaskiya banji dadiba
2026-11-08 21:51:50
1
To see more videos from user @s_bena_gombe_001, please go to the Tikwm
homepage.