@almadani177: #creatorsearchinsights 🤔 MALAMIN ƊARIKA KA CE ƘARYA YAKE, ƊAN IZALA KUMA KA CE ƘARYA YAKE… TO WAƊANNE NE ZA KA CE SU NE MASU GASKIYA?! 🎙️ Ka saurari hujjojin da wannan malamin ya gabatar kan fatawar Masusuka. Shin a amince da ita ne ko a ƙi? ⚠️ Kada ka yi saurin yanke hukunci kafin ka saurari bayaninsa, musamman idan kai mai neman gaskiya ne! #hausacontentmonetization #HausaContent #HausaNews #viewers

IBNU KATHIR ALMADANI JOURNAL
IBNU KATHIR ALMADANI JOURNAL
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 03 November 2026 21:37:24 GMT
55995
3601
129
879

Music

Download

Comments

ibrahem.ibrahem173
Ibrahem Ibrahem :
gaskiyani my friend😂😂😂
2026-11-04 03:19:18
0
dutsinmacity
𝔻𝕋𝕄 ℂ𝕚𝕥𝕪 :
Naanbi Shine Qur:ani
2026-11-03 22:41:19
0
omarfaruq3313
Omar_faruq💫👌 :
Allah ya qara nauyin qasa masussuka 🙏🏼🙏🏼
2026-11-03 22:49:24
7
aminugusau5
aminugusau4 :
Allah ya qara lafiya Imani da Wadata MAZAN KWARAI
2026-11-04 12:54:14
3
user6063878183257
angonfatima :
duk Wanda yasamu rudani Allah ya isa,Allah kasa mucika da Imani albarkacin annabi Muhammadu sallallahu alaiwassalam
2026-11-04 06:04:56
3
wonder.backup66
WONDER ❤️‍🩹 :
su iyayen bukhari da muslim da wane littafi suka yi bautar bayan al-qur'ani
2026-11-03 23:34:20
1
abdullahi.audu75
Abdullahi Audu :
yaushe bukhari da Muslim suka Zama manzon Allah Qur,ani ne na manzon Allah
2026-11-04 06:38:32
1
saeed.muhammad.ab
Saeed Muhammad Abdulhameed :
wlh sunna sak in sha Allah
2026-11-04 15:47:06
3
anaskwango
Anas Kwango jega :
gaskiya mlm sunnah sak
2026-11-04 10:59:41
4
abdul_albarnawy
عبد الله بن علي :
Ai buhari da muslim basune suka kawo muslunci ba, karatune sukayi sunbi malamai magabatane suka karbo hadisan suka tara guri daya, sai suka kira littafin sunan da sukeso ✅
2026-11-04 20:37:34
1
katukankawo
katukan kawo :
Masha Allah! Qur'ani da Sunnah Gidan Hujja 🙏 gaji gaskiya da gaskiya 🙏
2026-11-04 05:59:23
3
lamiru.ali1
Lamiru Ali :
Masha Allah
2026-11-04 19:26:40
1
yusuf.d.e.pkm
YUSUF D.E PKM 🇳🇬 :
To duniya dai Allah yasa mudache kawai
2026-11-04 05:38:06
1
rilwanudukki
Rilwanu Muhammed :
gaskiya 🤝🫶🫶🤝
2026-11-04 14:14:53
1
prokiller42
pro killer :
Eh qarya yake
2026-11-04 10:30:20
1
salma.sunnah0
Salma sunnah :
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah sunnah sak
2026-11-04 13:33:13
1
sadisualshiek
Sadisu Al Sheik :
jazakallah
2026-11-04 14:24:25
1
nourou.laouali.is
Nourou Laouali Issa :
malam na mazan kwarai Allah ya kara rayuwa albarka
2026-11-04 00:00:43
3
aboubacar9955
Aboubacar :
🥰🥰
2026-11-03 22:42:37
1
seyni.yero.abdoul
SEYNI YERO Abdoul-Aziz :
Alqur'ani shine na manzon Allah mana... Koh akoye wani abu da ya kawo?
2026-11-04 20:41:30
0
umaribrahim5572
ÖMÄR-ÄMÄZÄTY :
Gaskiya ai daya ce wanda yabi ta ya dace wanda ya barta kumah ya zauce Allah kara ganar da mu gsky
2026-11-04 22:19:24
0
moussa.abdoulaye4
Moussa Abdoulaye :
gaskiaya bâ
2026-11-04 21:00:08
0
user1365024513381
user1365024513381 :
A القران ake samun bayanin Annabi shiyasama Allahn yace ma اسوة حسنة saboda kar ace komai na Annabi Addi ni ne
2026-11-04 23:46:30
0
ibrahimabdallah532
Ibrahim gota :
good
2026-11-04 23:25:52
0
To see more videos from user @almadani177, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About