Wlh wlh Ina son mace Amman yanxu bana son na haifi mace sbd yadda mata suke Shan wahala a rayuwar su
2026-11-04 10:57:34
28
ayshatu :
hmmm gamunan dai muna diban sharri Allah yazaba mana abinda yafi alkairi 😭😭😭
2026-11-04 14:37:25
21
ibtiman :
Pls your full style yamin kyau
2026-11-04 19:49:57
0
Hussy🌹 :
Ni gaskiya ni in namiji yanamin komai kuma babu wulakanci Don wasu halayyansa da yakeyi ni mai iya rufa masa asiri neh wlh saboda aure ya huce wasa daman ba komai bane zaka samu 100% bah😌
2026-11-04 20:41:38
5
𝐑𝐞𝐥𝐚𝐭𝐚𝐛𝐥𝐞 𝐒𝐢𝐬 🌸 :
Wlh koh Allah yasa mudace
2026-11-04 21:06:33
2
Khairee🎀💕 :
Hmmmmmmmmmmmm💔
2026-11-04 23:02:07
0
Bilkisu Teku :
One chill malt for you 😘🥂
2026-11-04 21:46:07
1
@hajiya_1 :
wlh haka suke
2026-11-04 19:21:16
1
S. Man 89 :
No gaskiya ba haka bane. Ya Dan ganta da wanne irin society ne, with experience nasha yin reconciliation na ma aurata Amma ako da yaushe ina bin cike first wani lokacin mace ta ke da lefi, wani lokacin na miji.
2026-11-04 20:03:06
0
ammey409 :
Hmmmm wannan dalilin yasa mata da yawa suka dade da mutuwa a cikin gidan auransu. Wata kawai dai Gata nan ne Amma gaba daya tagama mutuwa Wallahi
2026-11-04 11:59:18
6
TEEMA STEPS NG LTD :
Hmmmm hmmmm
2026-11-04 20:02:41
0
Amina lbrahim :
hakane wannan Yar uwata
2026-11-04 21:48:07
2
Dije Henna :
A shi kullum namiji yana kam daidai baya laifi
2026-11-04 19:46:31
1
user8823025636832 :
Bayalaifi a arewa kam ?
2026-11-04 20:07:55
2
Rukeey :
Sosai
2026-11-04 12:48:01
1
hajjahajar :
mata muna ganin rayuwa
Allah ya mana me kyau
2026-11-04 10:30:56
2
Sa'adah :
Sai in miji yayi offending mace Sai tayi yaji ta dawo gida Sai ace "baki da hakuri ne" ko "Kar ki koma gidanku Sai in shi da kanshi yace ki koma" in yace ki tafi gidan ku kika tafi Kuma ace "Kin mishi laifi ne yasa ya koro ki" I wonder what society expect from us wallahi
2026-11-04 09:35:15
2
ᥫ᭡Aysha_ Ishaqᥫ᭡ :
maganganu zatai taji kala kala mai dadi da mara dadi
2026-11-04 10:08:05
1
Sugarrr :
Hmmm Allah ka shirya mana tunanin mu kasa a dena wannan patriarchy din
2026-11-04 16:58:50
0
G.A.M :
matsalolin daga ina ta fara ne,
duk maganganun naku babu wanda kuna solving problems sai blaming one another, dan Allah kuna focusing akan solving problems
2026-11-04 23:08:13
0
teemah078 :
wllh kou hakane Allah yh tallafamana
2026-11-05 03:08:52
0
aliyumuazu :
hhhhh
2026-11-05 01:59:50
0
Zainab✅️ :
kayan kitchen always available jama a 🙏
2026-11-05 03:17:45
0
To see more videos from user @theunspokenng, please go to the Tikwm
homepage.