@ismailhussainabub7: New hause for sale Location kuntau unguwar jakada 4 bedroom 1 falo 1 kitchen Borehole parking space Asking price 50 million what's app number 09020588925 09042003272
wow Allah ubangiji ya Bada xaman lpy Allah ubangiji ya Hada Kowa da rabansa na alheri🤲🤲🥹 Allah ubangiji ya bawa Yaya khalipahna Allah ubangiji ya bawa Yan uwana ga dukkan musulmai 🤲🤲🤲😭
2026-11-04 21:05:59
5
gatan Kd :
Allah kasa munada rabo
2026-11-09 19:50:31
0
Hauwahyaqub :
Masha Allah
Allah ka ba wanda zai zama mijina irin gidan nan 😅🥰
2026-11-04 14:02:50
3
🎀 Mrs.dmg🎀💫 :
tunda akafara nuna gidan nan naji ajikina sai anga mashin a kofar gidan
2026-11-11 22:11:00
0
Ibrahim :
macha allah
2026-11-04 20:12:26
2
Bìn_@d@m09🌹 :
Allah ka yarda mu Gina namu sabi da Annabi (S A W)