@labarai24: Abdul El-Sayed ya zama Musulmi na farko da aka zaba zuwa Majalisar Dattawan Amurka. #NewsUpdates #AbdulElSayed #Amurka #virałreels #Musulmi
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah... abubuwa na kyau a Amurka Wallahi.... duk da yadda Trump yake yaƙar Musulmai da Musulunci.... Allah ya cigaba da daukaka Musulunci da Musulmai....
2026-11-04 11:12:23
16
zakar musa :
Masha Allah
congratulations
2026-11-08 10:07:24
0
FILIYATECH :
farin ciki a America Michigan, bakin ciki a gu wasu yan Nigeria 🇳🇬