thank so much oga God bless 🙌 naji ddi maganan nan wllh thank nawa
2026-11-04 22:36:08
1
Funtsi Daniel :
well don sir
2026-11-04 17:06:50
0
abdullahisenior43 :
mashe Allah mejor hamza she zamuye 2027
2026-11-04 20:42:18
0
musa Muhammad :
Fatan Nasara ga major hamza Alimuastfa is coming Ansha Allah
2026-11-04 20:28:25
0
AHMAD A UMAR :
wlh kafadi gaskiya
2026-11-04 15:46:30
5
SBS⚓️ :
God bless you
2026-11-04 21:10:52
0
yaya :
hjufgf
2026-11-04 14:59:58
1
Tata :
Malamai sunce mu dinga addu a kar muyi komai hmm i
2026-11-04 15:49:26
5
Dankabo Mai Mai :
gaskiyane Allah ya bamu ikon gyarawa
2026-11-04 21:39:36
2
Nura Isah Ibrahim :
shiyasa Muke ji ajikinmu ai
2026-11-04 17:59:46
3
Yunusa Gombe :
Wannan Karon Maganar Mejor Hamza Ake Da Iznin Allah
2026-11-04 19:23:26
2
mohammad sale :
muna jindadin labarainka wlh Allah yayimaka albarka
2026-11-04 23:35:29
1
nura kabir :
gaskiyan
2026-11-04 16:24:53
2
Shugaba :
wlh gaskiya kafada
2026-11-04 15:46:16
2
Triple A 🇳🇬🇸🇦 :
Su cikin yqn takaran nigeria din wa yayi hakan ❓️
2026-11-04 17:52:18
0
mutala222 :
gaskiyane
2026-11-04 14:54:06
2
Sarajo musa :
wallahi ban taba Jin wanda ya Fadi gaskiyar halin en najeriya ba kamarka wallahi kayi qoqari kuma abunda ka fada gaskiyane duk Wanda kaji ya zageka wallahi bayason gaskiya kawai
2026-11-04 19:10:29
0
obe :
Gaskiyane wannan haka yaken good night 🥰
2026-11-04 15:33:12
1
yaya :
trgxx
2026-11-04 15:00:01
2
yaya :
vgjfgg
2026-11-04 15:00:05
2
Nuaimu Kamalu babando :
Bitter truth
2026-11-04 14:48:52
2
Sazugu :
KAI MALAMI ALLAH YASAKAMA DA HAIRA DANWANA. KEEP IT UP BEEN WATCHING YOU ALWAYS. FROM
YELWA KUMASI, GHANA 🇬🇭
2026-11-04 14:51:46
3
Khadijadandume :
Allah ya saka maka da Alkhairi mamu kuma yanda kuke mayar da kanmu yanzu mun fara ganewa ba ruwanmu da yare ko addini konkabila wanda zai mana aiki kawai wannan shine gaskiyar magana
2026-11-04 14:44:15
3
Saminu Hassanabbanayra :
Masha Allah jazakallahu kairen
2026-11-04 18:16:30
1
abubakardahiru4908 :
WLLSH WLLSH MAMU KA FADI GASKIYA WLLSH IN DAI BA ZA MU CHIRE KABILANCHI BA WLLSH AKWAI MATSALA
2026-11-04 15:28:45
2
To see more videos from user @mamubamalli, please go to the Tikwm
homepage.