@premierradiong: Hukumar sadarwa ta kasa NCC ta yi karin bayani kan manhajar da ta samar domin kulle wayoyin da aka sace ko suka bata. Mataimakin daraktan NCC na shiyyar Kano, Ibrahim Inuwa Ali ne ya yi karin bayanin ga Premier Radio.

Premier Radio 102.7 FM
Premier Radio 102.7 FM
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 04 November 2026 14:57:05 GMT
47582
3976
85
515

Music

Download

Comments

talk2mansour76
Talk2mansour76 :
ya akaiyi bakayi blocking din wayar turji ba
2026-11-04 16:25:41
35
harazimi_scrap
HARAZIMI SCRAP :
Ai Daman screen da sauran spire part suke saidawa .
2026-11-04 16:21:38
18
ihsan_travelling
IHSAN WAPA TRAVEL AND TOURS :
Easy buy, Technologiaaaaaa 😂
2026-11-04 20:14:31
1
muhammad.applefix
Muhammad Applefix :
Ai kowa ma zai iya blocking din wayarsa da kansa batare da yaje wajenku ba, abinda yakamata ache kuna da fasahar tracking din waya koda offline. Duk wanda aka sache wa waya nima zan iya blocking dinta. Gaskiya har yanzu banji wata hujja kwakkwara ta amfanin wannan tsarin tunda bazaku iya tracking stolen devices ba.
2026-11-04 20:30:03
1
md_aley
Md DMC Master :
ana iya chanza imei in ai
2026-11-04 19:58:49
1
mamansulthan7
DIYYA'S CLOSET & MORE :
Da wane wayar zaa danna tunda ansace wayar
2026-11-04 15:54:40
7
musammd22
ARAB 🇳🇬 :
315
2026-11-04 19:57:35
1
hamisu.abdullahi625
DAN ALHAJI :
muna gdy Sosai
2026-11-04 18:38:32
1
rbscooter01
RB SCOOTER :
Toh idan aka ganta fah Shikkenan
2026-11-04 15:50:30
3
muryartalaka
Muryar Talaka :
Idan an same ta kuma xaa iya bude ta daga baya ke nan
2026-11-04 15:17:37
1
rtabdulfx
RT Abdul FX📈 :
kamatayayi ace duk Wanda zeyi aiki da waya to sai yayi rajista da NIN dinsa kamar yadda akewa sim rajista Hakan ze yiyu za a samu saukin kama. masu laifi
2026-11-04 17:21:58
2
tastingandtrusting
Nanah Khadija ❤️ :
Inde hakanae gwara na kyalesa yasamamun lada da yawa
2026-11-04 17:26:46
2
mauwaltijjani
Muhammad Auwal Tijjani :
Aiki bazan kawai
2026-11-04 17:25:34
2
apdool_
I’m Abdul  :
to meye sunanan app din
2026-11-04 17:41:26
2
lambuvoice
LAMBU VOICE :
wasu lokutan SIM Card Yafi waya hatsari
2026-11-04 19:57:37
1
muktaradamshitu441
muktar mas🇳🇬🇸🇳 :
Tom ai babu amfani tunda baza ta dawo bah 🥺wlh talakawa Kuna cikin masifa muna saida waya suna tufewa
2026-11-04 16:58:03
2
abban_areef2
Maman areef :
Ai wlh idan nasan na rasata gara na kulle kowa ya rasa
2026-11-04 15:44:00
3
To see more videos from user @premierradiong, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About