@drzakey: 🇳🇬 NERSI: Bayani kan shirin tallafin ₦50,000 da Gwamnatin Tarayya ta sanar. A wannan bidiyon, mun yi bayanin yadda tsarin zaɓen masu cin gajiya yake da kuma hanyoyin kauce wa ƴan damfara. ⚠️ Wannan bidiyo na wayar da kai ne kawai. Ba mu karɓar registration ko tabbatar da samun tallafi. #NERSI #Nigeria #DrZakeyCrypto #PublicAwareness
Dr.Zakey Crypto
Region: NG
Wednesday 04 November 2026 15:53:33 GMT
Music
Download
Comments
abdullahizigila :
he's not truth is a lie
2026-11-05 06:57:03
0
Rahmatullah 🌹 :
opay yes
2026-11-05 05:11:16
0
user49418390327230 :
thanks so much sir.
2026-11-04 21:18:06
0
Nanakakaki :
Hw can you removed it from momo
2026-11-04 20:56:14
2
Babayo ofay :
dubu hamsin din banza meye dubu hamsin wallahi nafikarfin dubu hamsin banaso
2026-11-04 20:29:15
7
L💕u💕m💕s💕y💕b💕a💕b💕y🌸 :
Bana daya daga ciki wllh 😭😭😭😭🤭🤭
2026-11-04 17:27:11
6
Masoyiyar annabi💕😍 :
𝚆𝚕𝚕𝚑 𝚊𝚐𝚊𝚛𝚒𝚗𝚖𝚞 𝚜𝚊𝚒 𝚢𝚒 𝚊𝚔𝚎 𝚊𝚖𝚖𝚊 𝚗𝚒𝚋𝚊𝚗𝚜𝚊𝚖𝚞𝚋𝚊😭😭😭
2026-11-04 17:40:27
12
Deejan Umma :
ga abunda nawa yace
2026-11-04 17:04:46
15
Amina Musa :
thank you
2026-11-05 05:44:43
0
القران_الكريم🫀🦋 :
Allah kabani miji nagari
2026-11-04 21:35:17
6
Musa Ibrahim :
moniepointyest
2026-11-04 23:53:39
0
herseenerh :
anyi massage na momo amma kudin basu shigo ba
2026-11-04 17:14:04
8
MIKAIL MUHAMMAD :
nifa Agola ne a Nigeria
2026-11-04 21:51:50
4
Fatima mooha sani :
Duk Wanda ya samu ya taimaki marainiyar Allah ya tura min 5k🥹
2026-11-04 23:20:37
2
user997076832342 :
Allah hamdulilai nie lasamunawa alley taimaka 👏👏👏
2026-11-05 05:05:20
1
hananzainab3 :
Gaskiya nairagram banji Wanda yasamu ba
2026-11-04 23:11:28
1
Ibrahim Fura :
Monipoint
2026-11-04 20:26:47
5
habeeb kD :
nagani Amma ngoge yanzu fa yazanyi?
2026-11-04 22:16:58
0
hananzainab3 :
Nairagram bayayi ne dan Allah
2026-11-04 23:09:22
1
Uzairu Sani Abdullahi :
wallahi nasamu ta opay
2026-11-04 22:03:10
0
BUY TRACKER SOJA :
2026-11-04 17:35:30
2
marfua adamu💖💍 :
Okay
2026-11-04 23:39:43
1
BEADWORK_BY_SARAH MAGAJI :
Ni dai na gwada wlh bansamu ba wai bana ciki 💔😭😭😩bai kamata ace sai mai rabo ba wlh sbd ya kamata aba kowa Don a amfana
2026-11-04 17:08:24
3
Maawiya Ibrahim :
ina Wanka gawa
2026-11-04 22:46:39
2
Amanar A. sardauna2 🙏🙏 :
alhamdulillah nasamu wlh
2026-11-04 22:34:15
2
To see more videos from user @drzakey, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.